Sakamako CGPA 7.0: ‘Yar Najeriya ta Samu Tallafin Karatu Zuwa Amurka
Sakamako CGPA 7.0: 'Yar Najeriya ta Samu Tallafin Karatu Zuwa Amurka
Wata kwararriyar yar Najeriya, Ofure Ebhomielen, ta baiwa mutane mamaki a lokacin karatun ta na digirin farko a jami'ar Ibadan (UI).
Matar ta bayyana cewa babu wani ƙarshen zangon karatun...
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Akwa Ibom ta Hallaka ‘Yan Fashin Teku 4
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Akwa Ibom ta Hallaka 'Yan Fashin Teku 4
Rundunar 'yan sandan jahar Akwa Ibom ta samu nasarar hallaka wasu mutane huɗu da ake zargin yan fashin teku ne.
Kakakin yan sandan jahar ya tabbatar da faruwar lamarin,...
Mutane 10 Sun Rasa Rayukansu Sakomakon Harin Boko Haram a Jahar Borno
Mutane 10 Sun Rasa Rayukansu Sakomakon Harin Boko Haram a Jahar Borno
An tabbatar da mutuwar mutane 10 sakamakon harin da Boko Haram ta kai Damasak.
Mustapha Bako Kolo, shugaban karamar hukumar Mobbar a jahar Borno ne ya bayyana hakan.
Baya ga...
Babbar Kotun Tarayya Dake Katsina ta Yankewa Gagararren Mai Safarar Miyagun Kwayoyi Hukunci
Babbar Kotun Tarayya Dake Katsina ta Yankewa Gagararren Mai Safarar Miyagun Kwayoyi Hukunci
Alkali Hadiza Shagari ta babbar kotun tarayya dake Katsina ta yankewa gagararren mai safarar miyagun kwayoyi hukunci.
Kamar yadda kwamandan NDLEA na jahar, Momoudou Sule ya sanar, Ibrahim...
‘Yan Bindiga Sun Halaka Masunci a Jahar Kaduna
'Yan Bindiga Sun Halaka Masunci a Jahar Kaduna
'Yan bindiga sun halaka wani masunci a karamar hukumar Zangon Kataf a Kaduna.
Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na Kaduna, Mista Samuel Aruwan ya tabbatar da hakan.
Mr Aruwan ya ce an fara...
‘Yan Bindiga Sun Kai Farmaki a Kwalejin Sojoji dake Jaji a Jahar Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kai Farmaki a Kwalejin Sojoji dake Jaji a Jahar Kaduna
Yan bindiga sun shiga garkuwa da mutane a barikin Sojoji.
Wannan ya biyo bayan sace daliban makarantar FCFM dake Afaka Wasu yan bindiga yanzu haka sun kai farmaki...
Tukunyar Iskar Gas ta Fashe a Jahar Legas
Tukunyar Iskar Gas ta Fashe a Jahar Legas
Tukunyar iskar gas ta fashe ta yi 'bindiga' a Agboju a jahar Legas.
Rahotanni sun bayyana cewa mutane da dama sun jikkata sakamakon fashewar.
Hukumar LASEMA ta jahar Legas ta tabbatar da afkuwar lamarin...
Jami’ar Abuja na Cikin Cibiyoyin da ke Gudanar da Bada Guraben Shiga ba Bisa...
Jami'ar Abuja na Cikin Cibiyoyin da ke Gudanar da Bada Guraben Shiga ba Bisa Ka'ida ba - JAMB
Hadaddiyar Hukumar Jarrabawar Shiga Jami'a (JAMB) ta bankado badakalar bada kofofin shiga a jami'ar Abuja.
Hukumar ta ce, an ba ta amince da...
Rage Raɗaɗin Corona: Adadin Wadanda Babban Bakin ƙasa Zai Bawa Rance
Rage Raɗaɗin Corona: Adadin Wadanda Babban Bakin ƙasa Zai Bawa Rance
Gwamnatin Najeriya ta ƙirƙiro da hanyoyi da dama domin rage raɗaɗin da annobar COVID19 ta jefa ɗai-ɗaikun yan Najeriya da kuma yan kasuwa.
Ɗaya daga cikin abun da ta ƙirƙiro...
Abubuwa 10 da Mai Azumi ya Kamata ya Kula da su – Sheikh Daurawa
Abubuwa 10 da Mai Azumi ya Kamata ya Kula da su - Sheikh Daurawa
A wata zanta wa da BBC Hausa Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi magana game da abubuwan da ake bukatar mai azumi ya kiyaye su.
Kamar yadda...