Lauyan da ke Jarogantar Shari’ar Zakzaky da Matarsa ya Nemi Kotu da ta Yanke...
Lauyan da ke Jarogantar Shari'ar Zakzaky da Matarsa ya Nemi Kotu da ta Yanke Musu Hukunci
Lauyan da ke jarogarantar shari'ar Zakzaky da matarsa ya nemi kotu da ta sallami karar ta yanke hukunci.
Lauyan yayi bayyana haka ne ga manema...
An Kama Masu Daukar Nauyin Boko Haram – Fadar Shugaban Kasa
An Kama Masu Daukar Nauyin Boko Haram - Fadar Shugaban Kasa
Fadar shugaban kasa tace ta kama wasu wadanda ke da hannu a daukar nauyin ta'addancin Boko Haram.
Garba Shehu ya bayyana cewa za a fallasa bayanai a kan kamen da...
NDLEA: Hukumar ta Gudanar da Gwajin Shan Miyagun Kwayoyi na Ba Zata ga Mambobin...
NDLEA: Hukumar ta Gudanar da Gwajin Shan Miyagun Kwayoyi na Ba Zata ga Mambobin ta
Hukumar NDLEA ta gudanar da gwajin shan miyagun kwayoyi na ba-zata ga mambobin ta.
Hukumar ta fara da cikin gidanta ne don fita daga zargin da...
Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayakan Boko Haram a Jahar Borno
Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayakan Boko Haram a Jahar Borno
Zakakuran sojojin Najeriya na cigaba da samun nasarori a yaki da 'yan ta'adda a yankin arewa maso gabas.
Horarrun sojojin cikin kwanakin nan suka sheke wasu mayakan Boko haram a jahar...
Yadda Kimanin Mutane 50 Suka Rasa Rayukansu a Jahar Legas
Yadda Kimanin Mutane 50 Suka Rasa Rayukansu a Jahar Legas
Kimanin mutane 50 ne aka ruwaito sun rasu bayan hallartar casun birthday a jahar Legas.
Wani dan damfara ta intanet wato Yahoo Boy ne ya hada casun a Legas a cewar...
‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Fasinjoji Uku a Jahar Osun
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Fasinjoji Uku a Jahar Osun
Wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji uku a garin Osun dake kan babbar hanyar Ufe-Ilesha, jahar Osun.
An bayyana ɗaya daga cikin waɗan da suka sace da suna...
NARD: Kungiyar Likitoci Za ta Shiga Yajin Aiki
NARD: Kungiyar Likitoci Za ta Shiga Yajin Aiki
Ƙungiyar Likitocin ƙasar nan NARD ta bayyana cewa zata tsunduma cikin yajin aiki matuƙar gwamnati bata biya su haƙƙokin su ba.
Ƙungiyar ta baiwa gwamnati wa'adi zuwa ƙarshen watan Maris ta yi abinda...
Bama Goyan Bayan Ballewa Daga Najeriya – Kungiyar BRAC
Bama Goyan Bayan Ballewa Daga Najeriya - Kungiyar BRAC
Kungiyar BRAC a kudu maso kudu ta bayyana cewa ba ta goyon bayan ballewa daga Najeriya.
Kungiyar ta bayyana bata tare da haramtacciyar kungiyar nan ta fafutukar kafa kasar Biafra.
Kodinetan kungiyar ta...
Dan Shekara 41 Ya Kai Iyayensa Kotu Kan Rashin Daukar Nauyinsa Har Mutuwa
Dan Shekara 41 Ya Kai Iyayensa Kotu Kan Rashin Daukar Nauyinsa Har Mutuwa
Wani marar aiki mai shekara 41 da ya kammala digirinsa a Jami’ar Oxford ta kasar Birtaniya, ya kai iyayensa kotu kan yunkurinsu na dakatar da ci gaba...
IPOB: Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama Mambobin ƙungiyar 16 da Bindigu da Bama-Bamai
IPOB: Rundunar 'Yan Sanda ta Kama Mambobin ƙungiyar 16 da Bindigu da Bama-Bamai
Wasu da ake zargin mambobin IPOB ne dake da hannu wajen ta'addanci a yankin kudu maso gabashin Najeriya sun faɗa komai hukunar yan sanda.
Rundunar 'Yan sanda ta...