Sanadiyyar Tashi da Faduwar Jirgin Sojojin Sama a Abuja
Sanadiyyar Tashi da Faduwar Jirgin Sojojin Sama a Abuja
An samu bayanai akan jirgin da injinsa ya lalace ya fado daga sama yayi sanadiyyar mutuwar mutane 7.
Dama duk sojojin sama na Najeriya NAF201, ne cikin jirgin suna neman inda 'yan...
Satar Daliban Kagara: Hukumar Sojojin Najeriya Ta Tura Jami’anta Su Nemo Masu Garkuwar
Satar Daliban Kagara: Hukumar Sojojin Najeriya Ta Tura Jami'anta Su Nemo Masu Garkuwar
Hukumar Sojoji ta saki jawabinta na farko kan sace dalibai makarantar sakandare a Kagara.
Wannan ya biyo bayan jawabin Ministan tsaro, Bashir Salihi Magashi.
Gwamnan Neja ya tabbatar da...
Muna Magana ne Akan Darajar Mutum a Idon Jama’a, da Irin Bata Masa Suna...
Muna Magana ne Akan Darajar Mutum a Idon Jama'a, da Irin Bata Masa Suna da AKai - Lauyan Tsohon Shugaban EFCC
Ibrahim Magu ya na kukan ba ayi masa adalci a binciken da aka yi a EFCC ba.
Wani Lauyan tsohon...
Muhammadu Sanusi II ya Bukaci Gwamnatin Najeriya da ta Saka Dokar Kayyade Yawan Iyali
Muhammadu Sanusi II ya Bukaci Gwamnatin Najeriya da ta Saka Dokar Kayyade Yawan Iyali
Tubabben sarkin Kano, Sanusi II ya bukaci gwamnati da ta saka dokar kayyade yawan iyali.
Tsohon shugaban babban bankin ya ce hakan ne kawai zai kawo daidaituwar...
Gudumuwar da Aliko Dangote ya Bawa Makarantun Najeriya
Gudumuwar da Aliko Dangote ya Bawa Makarantun Najeriya
Gudumuwar da Aliko Dangote ya ba Makarantu ya kai Naira Biliyan 10.
Attajirin ya kashewa irinsu ABU, BUK, da sauran Jami’o’i makudan kudi.
Duk Najeriya babu mai batar da kudi domin a habaka boko...
Jaruma Rahama Sadau Zata Fito A Fim Din Indiya
Jaruma Rahama Sadau Zata Fito A Fim Din Indiya
Daga Musa Sani Aliyu
Fitacciyar jarumar nan wato Rahama Sadau, wadda sunanta ya zagaya kowane lungu da sako na masana'antar shirya fina finai ta Kannywood har ma da Nollywood.
ba shakka labarin da...
ENDSARS: ‘Yan Sanda Jahar Legas Sun Mamaye Lekki Toll Gate Don Dakatar da Zanga-Zangar
ENDSARS: 'Yan Sanda Jahar Legas Sun Mamaye Lekki Toll Gate Don Dakatar da Zanga-Zangar
'Yan sanda sun mamaye Lekki toll gate da ke Legas ana jajiberin ranar da masu zanga-zanga za su fito.
Runduna ta musamman ta hukumar 'yan sandan jahar...
Sarkin Musulmai ya Umarci Al’umma da Su Fara Duba Sabon Watan Rajab Daga Daren...
Sarkin Musulmai ya Umarci Al'umma da Su Fara Duba Sabon Watan Rajab Daga Daren Gobe
Mai Alfarma Sarkin Musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar ya umurci mutane su fara neman jinjirin watan Rajab.
Sarkin Musulmin ya bada sanawar ne cikin wata sanarwa mai...
Yaduwar Corona: Gwamnatin Daular Larabawa ta Dakatar da Shigar ‘Yan Najeriya Kasar ta
Yaduwar Corona: Gwamnatin Daular Larabawa ta Dakatar da Shigar 'Yan Najeriya Kasar ta
Gwamnatin daular larabawa (UAE) ta dakatar da shigar 'yan Najeriya Dubai ta jiragen sama a matsayin hanyar dakatar da yaduwar COVID-19.
Babban kamfanin jiragen saman Najeriya, Air Peace,...
Kungiyar CNG ta Nuna Rashin Goyan Bayanta ga Gwamnonin Arewa Kan Haramta Kiwo a...
Kungiyar CNG ta Nuna Rashin Goyan Bayanta ga Gwamnonin Arewa Kan Haramta Kiwo a Fili
Gamayyar kungiyoyin arewa, CNG, ta nuna goyon bayanta ga neman afuwa da Sheikh Gumi ke son ganin an yi wa yan bindiga.
Kungiyar ta kuma soki...