Home Taska Page 258

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Bayan Bace War sa: An ga Jirgin Yakin Sojojin Saman Najeriya a Borno

0
Bayan Bace War sa: An ga Jirgin Yakin Sojojin Saman Najeriya a Borno An gano jirgin yakin sojojin saman Najeriya da ya bace a yankin arewa maso gabas. An ga jirgin ne a karamar hukumar Konduga dake da kusanci da garin...

Harbo Jirgin Yaƙin Sojoji: Sojojin Saman Najeriya Sun Karyata Bidiyo da ‘Yan ƙungiyar Boko...

0
Harbo Jirgin Yaƙin Sojoji: Sojojin Saman Najeriya Sun Karyata Bidiyo da 'Yan ƙungiyar Boko Haram Suka yi   Sojojin saman Najeriya sun musanta iƙirarin ƴan ƙungiyar Boko Haram na harbo jirgin yaƙin sojoji tun daga sama. Dama jirgin yaƙin ya tafka hatsari...

Gyara Bututun Man Fetur: Kamfanin Man Fetur na NNPC ya Kashe Kuɗi Kimanin N53.36bn

0
Gyara Bututun Man Fetur: Kamfanin Man Fetur na NNPC ya Kashe Kuɗi Kimanin N53.36bn   Kamfanin man fetur na ƙasa NNPC ya fitar da rahoton dake nuna kashe kuɗaɗe kimanin 53.36 biliyan wajen gyara bututun man fetur. Kamfanin ya fidda jadawalin yawan...

Bayan Biyan Kudin Fansa: Masu Garkuwa da Mutane Sun Kashe Mutane Hudu

0
Bayan Biyan Kudin Fansa: Masu Garkuwa da Mutane Sun Kashe Mutane Hudu Har yanzu yan bindiga sun ki sakin malamin nan na Kano Sheikh Abdullahi Shehu Mai Annabi bayan biyan kudin fansa. Maimakon haka ma, maharan sun saki gawarwakin mutum hudu...

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Gidan Tsohon Ministan Wasanni, Damishi Sango

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Gidan Tsohon Ministan Wasanni, Damishi Sango   Rahoto ya shaida cewa, a daren ranar Laraba 'yan bindiga sun kai hari gidan Damishi Sango. Sango ya kasance tsohon ministan wasanni dan asalin jahar Filato a arewacin Najeriya. A yayin...

Gobara ta yi Sanadiyyar Raunata Jam’an Kwana-Kwana Uku a Jahar Kaduna

0
Gobara ta yi Sanadiyyar Raunata Jam'an Kwana-Kwana Uku a Jahar Kaduna   Wata gobara da ta tashi a jahar Kaduna ta yi sanadiyyar raunata jami'an kwana-kwana uku. An ruwaito cewa, wasu mutane dake kokarin kare dukiyoyinsu su ma sun jikkata a wurin. Tuni...

NIN: Gwamnatin Tarayya da Kamfanonin Sadarwa Zasu Tattaunawa Kan Rufe Layukan Waya

0
NIN: Gwamnatin Tarayya da Kamfanonin Sadarwa Zasu Tattaunawa Kan Rufe Layukan Waya   Gwamnatin tarayya da kamfanonin sadarwa zasu haɗu don tattaunawa kan hukuncin da kotu ta yanke na dakatar da rufe layukan waya a watan Afrilu. A ranar Laraba, wata kotu...

Kano: Gwamnatin Jahar ta ƙwace Filaye 400 Daga Hannun Mutane

0
Kano: Gwamnatin Jahar ta ƙwace Filaye 400 Daga Hannun Mutane   Gwamnatin jahar Kano ta bayyana cewa ta ƙwace filaye 400 daga hannun wasu mutane ta maida ma asalin waɗanda suka mallake su. Shugaban Hukumar yaƙi da cin hanci na jahar, Barista...

Yadda Mahaifi ya yi Sanadiyyar Kashe ɗansa a Jahar Kano

0
Yadda Mahaifi ya yi Sanadiyyar Kashe ɗansa a Jahar Kano   Yan sanda a Kano sun tabbatar da kama uban da ya kashe ɗansa ta hanyar lakada masa duka saboda zarginsa da sata. Yan sandan sun ce an tsare mahaifin an tura...

Lauyan da ke Jarogantar Shari’ar Zakzaky da Matarsa ya Nemi Kotu da ta Yanke...

0
Lauyan da ke Jarogantar Shari'ar Zakzaky da Matarsa ya Nemi Kotu da ta Yanke Musu Hukunci   Lauyan da ke jarogarantar shari'ar Zakzaky da matarsa ya nemi kotu da ta sallami karar ta yanke hukunci. Lauyan yayi bayyana haka ne ga manema...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta