Home Taska Page 259

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

An Kama Masu Daukar Nauyin Boko Haram – Fadar Shugaban Kasa

0
An Kama Masu Daukar Nauyin Boko Haram - Fadar Shugaban Kasa Fadar shugaban kasa tace ta kama wasu wadanda ke da hannu a daukar nauyin ta'addancin Boko Haram. Garba Shehu ya bayyana cewa za a fallasa bayanai a kan kamen da...

NDLEA: Hukumar ta Gudanar da Gwajin Shan Miyagun Kwayoyi na Ba Zata ga Mambobin...

0
NDLEA: Hukumar ta Gudanar da Gwajin Shan Miyagun Kwayoyi na Ba Zata ga Mambobin ta   Hukumar NDLEA ta gudanar da gwajin shan miyagun kwayoyi na ba-zata ga mambobin ta. Hukumar ta fara da cikin gidanta ne don fita daga zargin da...

Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayakan Boko Haram a Jahar Borno

0
Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayakan Boko Haram a Jahar Borno   Zakakuran sojojin Najeriya na cigaba da samun nasarori a yaki da 'yan ta'adda a yankin arewa maso gabas. Horarrun sojojin cikin kwanakin nan suka sheke wasu mayakan Boko haram a jahar...

Yadda Kimanin Mutane 50 Suka Rasa Rayukansu a Jahar Legas

0
Yadda Kimanin Mutane 50 Suka Rasa Rayukansu a Jahar Legas   Kimanin mutane 50 ne aka ruwaito sun rasu bayan hallartar casun birthday a jahar Legas. Wani dan damfara ta intanet wato Yahoo Boy ne ya hada casun a Legas a cewar...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Fasinjoji Uku a Jahar Osun

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Fasinjoji Uku a Jahar Osun Wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji uku a garin Osun dake kan babbar hanyar Ufe-Ilesha, jahar Osun. An bayyana ɗaya daga cikin waɗan da suka sace da suna...

NARD: Kungiyar Likitoci Za ta Shiga Yajin Aiki

0
NARD: Kungiyar Likitoci Za ta Shiga Yajin Aiki   Ƙungiyar Likitocin ƙasar nan NARD ta bayyana cewa zata tsunduma cikin yajin aiki matuƙar gwamnati bata biya su haƙƙokin su ba. Ƙungiyar ta baiwa gwamnati wa'adi zuwa ƙarshen watan Maris ta yi abinda...

Bama Goyan Bayan Ballewa Daga Najeriya – Kungiyar BRAC

0
Bama Goyan Bayan Ballewa Daga Najeriya - Kungiyar BRAC   Kungiyar BRAC a kudu maso kudu ta bayyana cewa ba ta goyon bayan ballewa daga Najeriya. Kungiyar ta bayyana bata tare da haramtacciyar kungiyar nan ta fafutukar kafa kasar Biafra. Kodinetan kungiyar ta...

Dan Shekara 41 Ya Kai Iyayensa Kotu Kan Rashin Daukar Nauyinsa Har Mutuwa

0
Dan Shekara 41 Ya Kai Iyayensa Kotu Kan Rashin Daukar Nauyinsa Har Mutuwa Wani marar aiki mai shekara 41 da ya kammala digirinsa a Jami’ar Oxford ta kasar Birtaniya, ya kai iyayensa kotu kan yunkurinsu na dakatar da ci gaba...

IPOB: Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama Mambobin ƙungiyar 16 da Bindigu da Bama-Bamai

0
IPOB: Rundunar 'Yan Sanda ta Kama Mambobin ƙungiyar 16 da Bindigu da Bama-Bamai   Wasu da ake zargin mambobin IPOB ne dake da hannu wajen ta'addanci a yankin kudu maso gabashin Najeriya sun faɗa komai hukunar yan sanda. Rundunar 'Yan sanda ta...

Gobara ta Tashi a Kusa da Masallacin Annabi Muhammad(SAW) a Birnin Madina

0
Gobara ta Tashi a Kusa da Masallacin Annabi Muhammad(SAW) a Birnin Madina   Gobara ta tashi a wasu gine-gine da ke kusa da masallacin Annabi Muhammad (SAW) a birnin Madina. Shafin Haramain Sharifain ya ruwaito cewa an yi nasarar kashe gobarar cikin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta