Home Taska Page 257

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

An Nada Usman Alkali Baba a Matsayin Sabon Sifeto Janar na ‘Yan Sanda

0
An Nada Usman Alkali Baba a Matsayin Sabon Sifeto Janar na 'Yan Sanda   IGP Usman Alkali Baba ya kama aiki gadan-gadan a matsayin sabon shugaban ‘yan sandan Najeriya. Cire tsohon IGP, Mohammed Adamu, ya zo wa yawancin ‘yan Najeriya a bazata. Adamu...

Tserewa Daga Gidan Yari : Kusan Fursunoni 80 Sun Dawo

0
Tserewa Daga Gidan Yari : Kusan Fursunoni 80 Sun Dawo   Akalla fursunoni 80 da suka tsere daga Cibiyar gyara hali ta Owerri ne suka dawo don radin kansu. An tattaro cewa galibi wadanda suke jiran shari', wadanda ke da karancin zaman...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 a Jahar kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 a Jahar kaduna   Wasu mahara da ake zargin yan bindiga ne sun halaka mutum 5 a karamar hukumar Chikun a Kaduna. Wadanda aka kashe sune Samson Danladi, Luka Gajere, Amos Ali, Titus Baba da Damali...

Dakatarwa: Mun Fara Daukar Matakai Don Cika Sharuddan da NCAA ta Gindaya – Kamfanin...

0
Dakatarwa: Mun Fara Daukar Matakai Don Cika Sharuddan da NCAA ta Gindaya - Kamfanin Jiragen Azman Kwamitin binciken NCAA ya bayyana dalilin dakatar da jiragen Azman tare da shimfida musu ka'idoji. Hukumar NCAA dai ta dakatar da Azman Air saboda karya...

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mai Garkuwa da Mutane Tare da Bindigu...

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mai Garkuwa da Mutane Tare da Bindigu 2 ƙirar AK-47 Rundunar yan sandan jahar Kano ta bayyana cewa ta kama wani mutumi da ake zarginsa da aikata laifin garkuwa da mutane. Yan sandan sun...

Yara Biyu Sun Rasa Rayukan Su a Suleja Sakamakon Gobara

0
Yara Biyu Sun Rasa Rayukan Su a Suleja Sakamakon Gobara Allah ya yi wa wasu yara biyu rasuwa a Anguwar Dawaki da ke Suleja, Jahar Niger. Hakan ya faru ne sakamakon gobara da ta tashi a gidansu a daren ranar Alhamis. Alhassan...

Bikin Ista: Kalaman da Kukah ya yi Akwai Son Zuciya a Ciki – Fadar...

0
Bikin Ista: Kalaman da Kukah ya yi Akwai Son Zuciya a Ciki - Fadar Shugaban Kasa   Fadar Shugaban kasa ta soki kalaman Kukah tare da bayyana cewa akwai son zuciya a ciki. Garba Shehu, ya ce bai kamata malamin addini ya...

‘Yan Bindiga Sun Kubutar da Fursunoni Sama da 1500 Tare da Kona Motocin ‘Yan...

0
'Yan Bindiga Sun Kubutar da Fursunoni Sama da 1500 Tare da Kona Motocin 'Yan Sanda a Jahar Imo Wasu 'yan bindiga sun afkawa wani gidan yari da hedikwatar 'yan sanda a jahar Imo. An bayyana cewa, sun kubutar da fursunoni tare...

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Neja ta Kashe ‘Yan Bindiga 3 Tare da ƙwato Bindigu...

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Neja ta Kashe 'Yan Bindiga 3 Tare da ƙwato Bindigu 5 ƙirar AK-47   Hukumar 'yan sanda a jahar Neja ta samu nasarar aika yan bindiga uku zuwa lahiya a wani musayar wuta d suka yi tsakaninsu. A...

‘Yan Arewa: An Kashe ‘Yan Kasuwa 7 a Jahar Imo

0
'Yan Arewa: An Kashe 'Yan Kasuwa 7 a Jahar Imo   An shiga cikin yanayin tashin hankali a jahar Imo bayan kisan wasu yan kasuwa 7 'yan Arewa da aka yi a cikin kwana biyu. Shaidun gani da ido sun tabbatar a...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta