Home Taska Page 256

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Mata 7 da Suka fi Arziki a Duniya a 2021

0
Mata 7 da Suka fi Arziki a Duniya a 2021   Mata na kara nuna bajintarsu a duniya inda a wasu wuraren suke gogaya da maza wurin wasu ayyuka da sana'o'i da a baya ba haka lamarin ya ke ba. Bakwai daga...

Abinda Yake Kokarin Dakatar da Cigaban Arewacin Najeriya – ACF

0
Abinda Yake Kokarin Dakatar da Cigaban Arewacin Najeriya - ACF   ACF ta ce ta'addanci yana kokarin dakatar da cigaban arewacin Najeriya. Cikin 'yan watannin nan 'yan bindiga suna ta kai hari wuri-wuri a arewa. Sun bayyana hakan ne a wata takarda ta...

Afaka: ‘Yan Bindiga Sun Sake Sakin Dalibai 5

0
Afaka: 'Yan Bindiga Sun Sake Sakin Dalibai 5 Labarin da duminsa na nuna cewa an sake sakin wasu dalibai biyar cikin 39 da aka sace a makarantar FCFM Afaka, jahar Kaduna. Wannan ya biyo bayan mutum biyar da aka saki ranar...

Sojojin Saman Najeriya Sun Kawar da Manyan Shugabannin Kungiyar ‘Yan Ta’addan ISWAP da Dama...

0
Sojojin Saman Najeriya Sun Kawar da Manyan Shugabannin Kungiyar 'Yan Ta'addan ISWAP da Dama a Jahar Borno.   Biyo bayan kai batan jirgin yakin sojin saman Najeriya, sun fatattaki da dama daga cikin 'yan ISWAP. Harin ya yi sanadiyyar mutuwar wasu da...

Corona: ƙasar Burtaniya ta Bada Shawarar Cewa Masu Shekaru Kasa da 30 su Nemi...

0
Corona: ƙasar Burtaniya ta Bada Shawarar Cewa Masu Shekaru Kasa da 30 su Nemi Wani Rigakafin Sabanin Oxford-Astrazeneca   Akalla mutum 18 sun rasa rayukansu bayan yin rigakafin cutar Korona. Bayan watanni ana cece-kuce, an tabbatar da rigakafin na haddasa daskarewar jini. Yayinda...

Bayan Rigakafin Astrazeneca: Mutane 79 sun Kamu da Cutar Daskarewar Jini a ƙasar Burtaniya

0
Bayan Rigakafin Astrazeneca: Mutane 79 sun Kamu da Cutar Daskarewar Jini a ƙasar Burtaniya   A wani rahoto da ƙasar Burtaniya ta fitar ya nuna cewa kimanin mutum 79 sun kamu da cutar daskarewar jini bayan an musu rigakafin Astrazeneca a...

Bayan Nadi: Jawabin Sabon Sifeto Janar na ‘Yan Sanda, IGP Usman Alkali

0
Bayan Nadi: Jawabin Sabon Sifeto Janar na 'Yan Sanda, IGP Usman Alkali   Sabon sifeta janar na 'yan sanda ya ce shugabancinsa zai baiwa 'yan sanda damar gyara matsalar tsaron Najeriya. IGP Usman Alkali ya bayyana hakan ne a ranar Laraba bayan...

NCDC ta Tabbatar da Bullowar Sabuwar Cuta a Jahohi 7 a Fadin Najariya

0
NCDC ta Tabbatar da Bullowar Sabuwar Cuta a Jahohi 7 a Fadin Najariya Cibiyar hana yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta tabbatar da bullar cutar murar tsuntsaye a jahohi bakwai a fadin kasar. Jahohin da sabuwar cutar ta billo sun hada...

An Nada Usman Alkali Baba a Matsayin Sabon Sifeto Janar na ‘Yan Sanda

0
An Nada Usman Alkali Baba a Matsayin Sabon Sifeto Janar na 'Yan Sanda   IGP Usman Alkali Baba ya kama aiki gadan-gadan a matsayin sabon shugaban ‘yan sandan Najeriya. Cire tsohon IGP, Mohammed Adamu, ya zo wa yawancin ‘yan Najeriya a bazata. Adamu...

Tserewa Daga Gidan Yari : Kusan Fursunoni 80 Sun Dawo

0
Tserewa Daga Gidan Yari : Kusan Fursunoni 80 Sun Dawo   Akalla fursunoni 80 da suka tsere daga Cibiyar gyara hali ta Owerri ne suka dawo don radin kansu. An tattaro cewa galibi wadanda suke jiran shari', wadanda ke da karancin zaman...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno