Home Taska Page 26

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kungiyoyin da Suke Taimakawa Ta’addanci a Najeriya

0
Kungiyoyin da Suke Taimakawa Ta’addanci a Najeriya Gwamnatin Najeriya ta fitar da sunayen mutum 15 waɗanda ta ce ana zargin su da taimakawa ta’addanci a ƙasar. Hakan na kunshe ne cikin rahoton da hukumar tattara bayanan sirri kan sha’anin kuɗi a...

Gwamnatin Najeriya ta sa Hannu Kan Gina Cibiyar Wutar Lantarki Mai Amfani da Ruwa...

0
Gwamnatin Najeriya ta sa Hannu Kan Gina Cibiyar Wutar Lantarki Mai Amfani da Ruwa da Rana   Gwamnatin Najeriya ta sa hannu kan wata yarjejeniyar gina cibiyar samar da wutar lantarki mai amfani da ruwa da hasken rana da za ta...

Ya Kamata mu Zama Masu Gaskiya Dangane da Albarkatun da Allah ya ba mu...

0
Ya Kamata mu Zama Masu Gaskiya Dangane da Albarkatun da Allah ya ba mu - Remi Tinubu   Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su tashi don ƙara shiga harkar noma, inda ta ce...

Abubuwan da ke Kawo Tangarɗa a Yunƙurin Inganta Wutar Lantarki a Najeriya

0
Abubuwan da ke Kawo Tangarɗa a Yunƙurin Inganta Wutar Lantarki a Najeriya Wata matsala da ƴan Najeriya ke fama da ita tsawon shekaru ita ce rashin tsayayyiyar wutar lantarki abin da ke shafar harkokin yau da kullum da kuma na...

Bayan Wanke Ido da Fitsari: Mutum ya Kamu da Makanta

0
Bayan Wanke Ido da Fitsari: Mutum ya Kamu da Makanta   Wani mutum a Mozambique ya makance bayan ya yi amfani da maganin gargajiya da fitsari wajen warkar da ciwon ido. Mutumin mai suna Babu Aiuba yana jinya a babban asibitin Quelimane...

Direba ya Yanke Jiki ya Mutu Yana Tsaka da Tuka Dalibai

0
Direba ya Yanke Jiki ya Mutu Yana Tsaka da Tuka Dalibai   Mahukuntan jami'ar Ilorin da ke jihar Kwara sun shiga cikin damuwa sakamakon mutuwar wani direba. Direban, yayin da yake kai wasu ɗalibai zuwa harabar jami’ar, ya rasa ransa bayan kwatsam...

Jerin Kasuwannin da za a Samu Kayan Abincin Cikin Rahusa a Legas

0
Jerin Kasuwannin da za a Samu Kayan Abincin Cikin Rahusa a Legas   Yayin da ake fama da tsadar kayan abinci a jihar Legas, gwamnatin jihar ta bude kasuwanni da za a siyar da kaya mai sauki. Gwamnatin ta shirya bude kasuwannin...

An Buƙaci Shugaban NLC, Joe Ajaero da ya yi Murabus

0
An Buƙaci Shugaban NLC, Joe Ajaero da ya yi Murabus   Babban taron da jam’iyyar Labour Party (LP) ke shirin yi a birnin Umuahia na jihar Abia ya haifar da sabon faɗa tsakanin jam’iyyar da ƙungiyar NLC. Rikicin ya ɓarke ne tsakanin...

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Manyan Jami’an Sojoji 22 a Jihar Delta

0
'Yan Bindiga Sun Hallaka Manyan Jami'an Sojoji 22 a Jihar Delta   Wasu ƴan bindiga sun yi wa sojoji kwanton ɓauna a ƙauyen Okuoma da ke ƙaramar hukumar Ughelli ta Kudu a jihar Delta, inda suka kashe da dama daga cikinsu. Rundunar...

Watan Ramadan: Ana Ci gaba da Fafatawa a Khartoum

0
Watan Ramadan: Ana Ci gaba da Fafatawa a Khartoum Alamu sun nuna cewa tsagaita wuta a watan Ramadan a Sudan zai yi wahala bayan sojojin ƙasar sun sanar da cewa sun sake ƙwato shelkwatar gidan labarai na kasar da ke...
- Advertisement -
Latest News
Ba Zamu Halarci Tattaunawar Sulhu ba - Ƴan Tawayen M23MDD da Shugabannin ƙasashen Duniya Sun yi Allah Wadai da Hare-Haren Isra'ila a GazaAbinda ke Damun El-Rufa'i - APCMutane 50,000 Sun Rasa Mahallinsu a Sudan ta Kudu - MDDZargin N240m: Kotu ta Bayar da Umarnin Kama Kwamishinan GandujeƳan Majalisar Tarayya 2 sun Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APCAna Buƙatar Sama da Dala Biliyan 50 Domin Sake Gina GazaJerin Sabbin Jihohi 31 da Majalisar Wakilan Najeriya ta Bayar da shawarar ƙirƙiraJami'ar Abuja: Farfesa Manko ta Maye Gurbin Farfesa Aisha Maikudiƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Birgediya Janar Maharazu TsigaMajalisar Dokokin Kano ta Amince Gwamna Abba ya Kafa Hukumar Tsaro Mallakin JiharGwamnatin Ghana ta Rage Kuɗin Aikin Hajjin 2025Newcastle ta Doke Arsenal a Gasar CaraboaTakar Dakon Man Fetur ta ƙone a AdamawaHukumar NAHCON ta ƙara Wa'adin Biyan Kuɗin Aikin Hajjin 2025