Saurin Karewar Data: Hukumar NCC ta Fara Binkice Akan Haka
Saurin Karewar Data: Hukumar NCC ta Fara Binkice Akan Haka
Bayan rage farashin Data, yan Najeriya sun koka kan saurin karewarta.
Hakazalika anyi korafe-korafen kwashe wa mutane kudi waya.
Hukumar NCC ta lashi takobin gano gaskiyar abinda ke faruwa.
Hukumar kula da sadarwan...
Da Gaske Ganyen Wiwi Yana Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Yakar Cutar Corona ?
Da Gaske Ganyen Wiwi Yana Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Yakar Cutar Corona ?
Masana sun nuna fa’idar ganyen wiwi wajen yakar Coronavirus.
An gudanar da wani bincike a kasar Kanada da ya nuna wannan.
COVID-19 ta hallaka mutane fiye da miliyan 2...
‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Abokan Ango a Jahar Taraba
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Abokan Ango a Jahar Taraba
Wasu 'yan bindiga sun yi awun gaba da wasu matasa 25 dake kan hanyarsu ta dawowa daga daurin aure.
Majiya ta bayyana cewa matasan sun fada shingen 'yan fashin ne a...
‘Yan Bindiga: Rikici ya Tsinke Tsakaninsu
'Yan Bindiga: Rikici ya Tsinke Tsakaninsu
Kaikayi ya koma kan mashekiya a dajin kauen Illela da ke yankin karamar hukumar Safana a jahar Katsina.
'Yan bindiga kimanin dari uku, a karkashin kungiyoyi uku, sun gwabza kazamin rikici a tsakaninsu.
Rahotannin sun bayyana...
Shugaban Boko Haram,Abubakar Shekau ya Gargadi Sababbin Hafsoshin Tsaro
Shugaban Boko Haram,Abubakar Shekau ya Gargadi Sababbin Hafsoshin Tsaro
Shugaban tsagi guda na kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau ya fitar da sabon sako game da sabbin manyan hafsoshin tsaro.
A sakon mai tsawon kimanin mintuna 9, Shekau ya shaidawa sabbin shugabannin...
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari a Jahar Zamfara
'Yan Bindiga Sun Kai Hari a Jahar Zamfara
Wasu 'yan bindiga dadi sun kai hari garin Magarya, karamar hukumar Zurmi, jahar Zamfara.
'Yan bindigar sun kashe mutane uku, sun sace shanu fiye da 100 tare da kone rumbunan da jama'a suka...
Kada Gwamnati ta Matsa wa Jama’a Kan Rigakafin Cutar Corona – Sarkin Musulmai
Kada Gwamnati ta Matsa wa Jama'a Kan Rigakafin Cutar Corona - Sarkin Musulmai
Sarkin musulmi na Sokoto, Alh. Muhammad Sa'ad Abubakar III ya shawarci gwamnati da kada ta takura wa jama'a akan riga-kafin cutar COVID-19.
A cewarsa, matukar ana son a...
Kungiyar Dattawan Arewa ta yi Martani Kan Canza Shugabannin Tsaro da Shugaba Buhari ya...
Kungiyar Dattawan Arewa ta yi Martani Kan Canza Shugabannin Tsaro da Shugaba Buhari ya yi
Kungiyar dattawan arewa (NGF) ta ce ba canja shugabannin tsaro kadai ne zai kawo karshen rashin tsaro ba a Najeriya.
Ta ce wajibi ne shugaba Muhammadu...
Ta’addanci da Garkuwa da Mutane: Rundunar Sojoji ta Tura Dakarun Sojoji Mata 300 Hanyar...
Ta'addanci da Garkuwa da Mutane: Rundunar Sojoji ta Tura Dakarun Sojoji Mata 300 Hanyar Abuja-Kaduna
Rundunar sojoji ta tura rundunar dakarunta mata zalla 300 zuwa babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna.
Gwamnan jahar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya jagoranci tawagar jami'an gwamnatinsa domin...
Yadda Kasar Sin Ke Yiwa ‘Yan Kasar Gwajin Cutar Sarkewar Numfashi
Yadda Kasar Sin Ke Yiwa 'Yan Kasar Gwajin Cutar Sarkewar Numfashi
Gwamnatin kasar Sin ta fara yiwa mazauna Beijing gwajin Korona ta dubura.
Ana bukatar tura auduga cikin duburan mutum na tsawon inci daya.
Za'a juya audugar ciki akalla sau biyu cikin...