‘Yan Arewa Sun Roki Pantami ya Kai Kukan su Gurin Buhari
'Yan Arewa Sun Roki Pantami ya Kai Kukan su Gurin Buhari
Batun kisan manoma 43, da mayakan kungiyar Boko Haram suka yanka, ya tayar da hankulan jama'a.
Jama'a da dama, musamman 'yan arewa, sun mamaye dandalin sada zumunta da alhinin kisan...
Wasu Jahohi Zasu Samu Matsalar Wutar Lantarki
Wasu Jahohi Zasu Samu Matsalar Wutar Lantarki
Babbar tashar wutar lantarki ta lalace, kuma hakan zai kawo cikas ga wutar lantarkin wasu jihohi.
Jihohin da rashin wutar zai shafa sun hada da jihar Kaduna, Sokoto, Kebbi da jihar Zamfara.
Shugaban yada labarai...
Kaduna: ‘Yan Bindiga Sun kashe Wasu Mutane Tare da Kona Gidaje
Kaduna: 'Yan Bindiga Sun kashe Wasu Mutane Tare da Kona Gidaje
Wasu yan bindiga sun kai farmaki wani gari a karamar hukumar Jemaa da ke jihar Kaduna.
Maharan sun kashe mutum bakwai, sun raunata hudu sannan suka kona akalla gidaje hudu.
Harin...
Yadda ‘Yan Boko Haram Suka Hallaka Wasu Manoma
Yadda 'Yan Boko Haram Suka Hallaka Wasu Manoma
Rahoton Premium Times na nuna cewa wasu da kae zargin yan Boko Haram ne su hallaka manoman shinkafa 44 a jihar Borno.
A cewar rahoton, sun hallaka manoman ne yayinda suke girban amfanin...
‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Dan Ta’adda
'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Dan Ta'adda
'Yan sandan jihar Rivers sun samu nasarar damkar wani dan ta'adda tare da yaransa.
Mutumin ya addabi fasinjojin jiragen ruwan bakin kogin Bonny, da ke Port Harcourt.
Sakamakon harin da suka kai ranar Alhamis,...
Black Friday: Rashin Abinda Fada – Shehu sani ga Kano Hisbah
Black Friday: Rashin Abinda Fada - Shehu sani ga Kano Hisbah
Hukumar Hisbah ta Kano na cigaba da shan suka daga bangarori daban-daban.
Bayan sabanin da ta samu da malaman Kano, Sanata Shehi Sani ya yi martani.
Tsohon Sanata da ya wakilci...
ka Cancanci Yabo – Dattawan Arewa ga Sarkin Musulmai
ka Cancanci Yabo - Dattawan Arewa ga Sarkin Musulmai
Sarkin Musulmi ya bayyana cewa Arewacin Najeriya ne wuri mafi hadarin zama yanzu.
Wasu dattawan Arewan sun ce lallai gaskiya mai alfarma a fadi.
Sun yi kira ga sauran shugabannin Arewa su bude...
Tallafin da Kungiyar CACOVID Zata Bayar
Tallafin da Kungiyar CACOVID Zata Bayar
Gamayyar kungiyoyi masu yaki da annobar korona, CACOVID ta ce zata tallafawa matasa da 'yan kasuwa a Najeriya.
Hakan na zuwa ne bayan banar da 'yan daba suka yi a wasu jihohin Najeriya yayin zanga...
Kungiyar Yarabawa ta Koka da Rashin Tsaro
Kungiyar Yarabawa ta Koka da Rashin Tsaro
Kungiyar Yarabawa ta Afenifere ta koka kan tarbarbarewar tsaro a sasan Najeriya.
Kungiyar ta yi wannan jawabin ne yayin martani kan kisar basarake Olufon na Ifon, Isreal Adeusi da 'yan bindiga suka kashe.
Kungiyar ta...
Rudunar Sojoji ta yi wa ‘Yan Bindiga Bazata
Rudunar Sojoji ta yi wa 'Yan Bindiga Bazata
Rundunar Sojojin Operation Thunder Strike, OPTS, a daren Juma'a ta kawar da yunkurin da yan bindiga sukayi na garkuwa da mutane a hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Gwamnatin jihar Kaduna ta samu bayani daga...