Home Taska Page 286

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Babu Aibi Akan Kiran ‘Black Friday’ – Malaman Kano ga Hisbah

0
Babu Aibi Akan Kiran 'Black Friday' - Malaman Kano ga Hisbah Fatawar majalisar malaman Kano ta sha ban-ban da na hukumar Hisbah kan lamarin ranar Black Friday da aka haramta fadinsa a jihar Kano don wasu dalilai. Yayinda Hisbah take ganin...

Matsalar Farashin Man Fetur ta Kusan Zuwa Karshe -Gwamnatin Tarayya ga NLC

0
Matsalar Farashin Man Fetur ta Kusan Zuwa Karshe -Gwamnatin Tarayya ga NLC Gwamnatin tarayya ta bukaci mako daya kacal wajen kungiyar kwadago NLC domin duba yiwuwar janye karin farashin da akayiwa man fetur a watan Nuwamba. Shugaban kamfanin man feturin Najeriya...

Anyi Asarar Rayuka a Rikicin Chadi

0
Anyi Asarar Rayuka a Rikicin Chadi   Mutum aƙalla 22 ne suka mutu sakamakon wani mummunan rikici da ya kaure tsakanin makiyaya Larabawa da manoma da ke zaune a yankin Kabbia da ke kudancin Chadi. Ana kyautata zaton rashin jituwar ta samo...

Kungiyar ASUU Zata Janye Yajin Aiki

0
Kungiyar ASUU zata Janye Yajin Aiki Bayan awanni 10 ana tattaunawa, da yiwuwa dalibai zasu koma makaranta ranar Litinin. Gwamnati ta karawa malaman jami'an naira bilyan biyan kan tayin da ta musu a baya. Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU ta amince za...

Mun Kunsan Kawo Karshen ‘Yan Ta’adda – John Enenche

0
Mun Kunsan Kawo Karshen 'Yan ta'adda - John Enenche   Kwanan nan ta'addanci zai zo karshe a Najeriya, cewar kakakin rundunar sojin Najeriya, John Enenche. Ya fadi hakan ne a ranar Alhamis, yayin gabatar da jawabi game da nasarorin sojoji a Abuja. A...

SSS Sunyi Nasarar Kama Wasu Ma’aurata da Miyagun Makamai

0
SSS Sunyi Nasarar Kama Wasu Ma'aurata da Miyagun Makamai   Jami'an 'yan sandan farin kaya sun kama wani Usman Shehu da matarsa, Aisha Abubakar da miyagun kaya. Sun kama su ne a wani kauye da ke karamar hukumar Rimi a jihar Katsina,...

Gwamnonin Arewa Ya Kamata Mu Farka Akan Rashin Tsaro – Zulum

0
Gwamnonin Arewa Ya Kamata Mu Farka Akan Rashin Tsaro - Zulum Zulum ya bukaci gwamnonin yankinsa su tashi tsaye kafin rikicin yan bindiga yayi kamari. Gwamnan ya gana da gwamnonin Arewa maso gabashin Najeriya. Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya...

Anyi Garkuwa da Wasu a Abuja

0
Anyi Garkuwa da Wasu a Abuja   Rashin tsaro a babbar birnin tarayya, Abuja na kara tabarbarewa a kulla-yaumin. A wannan karon, yan sanda ne suka sanar da batun sace wasu mutane. Wata sanarwa daga hukumar yan sanda ya ce an yi garkuwa...

Rashin Sani Yafi Dare Duhu: Wasu Masoya Sun Gano Baban Su Daya

0
Rashin Sani Yafi Dare Duhu: Wasu Masoya Sun Gano Baban Su Daya Sai da na gabatar da ita, mahaifina ya tabbatar min da cewa kanwata ce, cewar Njoroge. Wani saurayi dan kasar Kenya yana shirin angwancewa da Wanjiku ya gano kanwarsa...

Dalilin da Yasa Ban je Gaban Kotu ba – Abdulrasheed Maina

0
Dalilin da Yasa Ban je Gaban Kotu ba - Abdulrasheed Maina Abdulrasheed Maina yayi magana da wani gidan rediyo daga inda ya ke kwance. Tsohon jami’in gwamnatin yace jinya ta hana shi fitowa yayin da ake ta nemansa. Ya zargi EFCC da...
- Advertisement -
Latest News
Dangote ya Buƙaci NNPCL da ƴan Kasuwa da su Daina Shigo da Mai Daga WajeACF ta yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Ayyana Dokar Ta-ɓaci kan Wutar LantarkiFyaɗe ya Yawaita a Yaƙin Sudan - MDDDalilin da Yasa Gyaran Lantarkin Arewa ya ɗauki Tsawon Lokaci - TCNKano ta Shiga Jerin Jihohi 16 da Suka Amince da Biyan Albashi Mafi ƙanƙanta Mutane 7 Sun Rasu Sakamakon Rushewar Gini a AbujaHukumar EFCC za ta sa ido Kan Kashe Kuɗaɗen ƙananan HukumomiNLC ta Soki IMF Bisa Nesanta Kanta da Cire Tallafin Man FeturAn Kashe Mutane 124 a Cikin Mako ɗaya a SudanAna Duba Yiwuwar Mayar da Makarantun Firamare da Sakandire Hannun Gwamnatin TarayyaManchester United ta Kori KocintaNDLEA ta Kama Masu Safarar Miyagun ƙwayoyi a LegasBabu Wanda ya isa ya Hana mu Gudanar da Zaɓen ƙananan Hukumomi a Kano - Gwamna AbbaShin Mai Yasa Shugaba Tinubu ya Kori Ministoci Biyar ?Amurka za ta Tallafa wa Falasɗinawan da Suka Rasa Muhallansu a Gaza