Sojojin Najeriya Sun Raunata Wasu ‘Yan Bindiga
Sojojin Najeriya Sun Raunata Wasu 'Yan Bindiga
Rundunar OPTS tana samun nasarar ragargazar 'yan bindiga a jihar Kaduna - Rundunar ta mayar da harin 'yan bindiga a titin Kaduna zuwa Abuja.
Sojojin sun kuma ragargaji 'yan bindiga a titin Zaria zuwa...
Najeriya Zata Samu Damar Fitar da Man Fetur Kasashen Waje – Buhari
Najeriya Zata Samu Damar Fitar da Man Fetur Kasashen Waje - Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya kadamar da karamin matatatan man fetur na Waltersmith da ke jihar Imo.
Shugaban kasar ya ce samar da wannan matatan man fetur din zai bawa...
Aisha Yesufu ta Shiga Jerin Mata 100 Masu faɗa a ji na Duniya
Aisha Yesufu ta Shiga Jerin Mata 100 Masu faɗa a ji na Duniya
Gidan jaridar BBC ma su yada labarai sun fitar da jadawalin mata masu a fada a ji na duniya na shekarar 2020.
Sunan 'yar gwagwarmaya, 'yar asalin jihar...
Sojojin Najeriya Sunyi Nasarar Kashe Wasu ‘Yan Boko Haram
Sojojin Najeriya Sunyi Nasarar Kashe Wasu 'Yan Boko Haram
Rundunar Operation Fire Ball suna cigaba da samun nasarar ragargazar 'yan ta'adda a Maiduguri.
Rundunar ta samu nasarar kashe 'yan ta'adda 23, wurin ceto wasu mutane 5 daga hannun 'yan Boko Haram.
Kamar...
Gwamnatin Tarayya Zata Gina Sabon Matatar Man Fetur
Gwamnatin Tarayya Zata Gina Sabon Matatar Man Fetur
An kaddamar da sabon karamar matatar man fetur a kudancin Najeriya.
Hakazalika shugaba Buhari kaddamar da ginin sabon wani matatan duk na kamfani daya.
Har yanzu ana sauraron attajiri Aliko Dangote ya kammala ginin...
Kotu ta Bukaci Hon. ‘Dan Galadima
Kotu ta Bukaci Hon. 'Dan Galadima
Lauyan EFCC yana neman Kotu ta daure Sani Umar Dan-Galadima a kurkuku.
Sani Umar Dan-Galadima shi ne wanda ya tsaya wa Faisal Abdulrasheed Maina.
‘Dan Majalisar yana cikin barazanar rasa N60m ko a garkame shi a...
Wata Ƙungiyar Dattijan Arewa Sun Nuna Fushin Su ga Shugaba Buhari
Wata Ƙungiyar Dattijan Arewa Sun Nuna Fushin Su ga Shugaba Buhari
Ƙungiyar Dattijan Arewa (NEF) ta nuna damuwarta bisa matsalar tsaro da take addabar yankin arewacin ƙasar Najeriya.
A cewar Ƙungiyar, ba ta gamsu da tafiyar kunkuru da aikin babban titin...
Kotu ta Bukaci a Kawo Mata Dan Abdulrasheed Maina
Kotu ta Bukaci a Kawo Mata Dan Abdulrasheed Maina
Kotu ta umarci a damko dan Abdulrasheed Maina, Faisal, don a yanke masa hukunci maimakon mahaifinsa.
Hakan ya faru bayan lauyan EFCC, Abubakar Mohammed, ya nemi a kama Faisal a maimakon mahaifinsa.
Ya...
Anyi Batatciya Tsakanin Gandirebobi da ‘Yan Acaba
Anyi Batatciya Tsakanin Gandirebobi da 'Yan Acaba
An tafka mummunan rikici tsakanin 'yan acaba da gandirebobi na gidan yarin Agodi Gate a Oyo.
Rahotanni sun ce rikicin ya barke ne bayan da gandirebobin suka harbe wasu mutane biyu.
Hakan ya janyo zanga...
NNPC Sunyi Nasarar Samo Danyen Man Fetur a Arewacin Najeriya
NNPC Sunyi Nasarar Samo Danyen Man Fetur a Arewacin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta na yunkurin nemo mai a yankin Arewacin Najeriya.
Ministan man fetur, Timipre Sylva ya bayyana irin nasarorin da ake samu.
Timipre Sylva ya ce an gano wasu rijiyoyi a...