Home Taska Page 290

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

#EndSARS: Dalilin Dayasa Na Goyi Bayan Zanga-Zangar da Aka yi a Arewacin Najeriya: Fitaccen...

0
#EndSARS: Dalilin Dayasa Na Goyi Bayan Zanga-Zangar da Aka yi a Arewacin Najeriya: Fitaccen Mawakin Hausa, Nazifi Asnani   Sunan Nazifi Asnanic a masana'antar shirya Fina Finai ta Kannywood da rera wakoki bashi da bukatar doguwar gabatarwa bare nanatawa,domin kuwa sanannne...

Zulum: Ka Cancanci Yabo a Gurin Kowa

0
Zulum: Ka Cancanci Yabo a Gurin Kowa   Masu ta'aziyya a gida da waje sun yi alhinin kisan manoma 47 a Zabarmari, jihar Borno. Kungiyar Boko Haram ta dauki alhakin kisan wadannan manoma. Yau mako daya da rashin wadannan mutane da aka raba...

RIPAN: Kungiyar Zata Saukar da Farashin Shinkafa

0
RIPAN: Kungiyar Zata Saukar da Farashin Shinkafa Kungiyar RIPAN ta yarda ta yi kasa da farashin buhun shinkafa. ‘Yan kasuwan zasu yi haka ne domin rage radadin da aka shiga. Ana sa ran a koma saida buhu a kan N19, 000 cikin...

Yadda Hutun Korona ya yi wa Wani Matashi Rana

0
Yadda Hutun Korona ya yi wa Wani Matashi Rana Wani matashin dan Najeriya ya gaji da zaman gida sai ya yanke shawaran amfani da lokacin hutu ya shuka doya. Erhahon ya zabi bayan gidansa domin gwada yin noman lokacin dokar kullen...

Gwamnatin Borno ta Karbi Bakuncin Sojojin Kamaru

0
Gwamnatin Borno ta Karbi Bakuncin Sojojin Kamaru Gwamnan jihar Borno, ya tarbi sojojin Kamaru a ranar Alhamis. Ya bukaci taimakonsu don kawo karshen ta'addanci a jihar. Yana so su hada karfi da karfe da sojin Najeriya don taimakon yankinsa. Gwamnan jihar Borno, Babagana...

Maryam Sanda: Kotun Daukaka Kara ta Tabbatar da Hukuncin Kisa

0
Maryam Sanda: Kotun Daukaka Kara ta Tabbatar da Hukuncin Kisa   Kotun daukaka kara ta jaddada hukuncin da alkalin wata babbar kotu da ke Abuja ya yanke wa Maryam Sanda. A watan Janairun wannan shekarar ne alkali Halilu ya yanke wa Sanda...

Kano: Yadda Wani Hatsarin Mota ya yi Sanadiyar Rasa Rayuka

0
Kano: Yadda Wani Hatsarin Mota ya yi Sanadiyar Rasa Rayuka   Har ila yau, ana asaran rayuka a titunan Najeriya sakamakon hadarin mota. Rashin kyawun hanya, karancin ma'aikata da kayan aiki babban tsaiko ne ga jami'an hukumar FRSC. Direbobi na da nasu laifin...

An Garkame Abdulrasheed Maina a Gidan Yari

0
An Garkame Abdulrasheed Maina a Gidan Yari   An koma gidan jiya, kotu ta garkame AbdulRashid Maina a gidan yari. An gurfanar da shi a kotu ne bayan taso keyarsa daga kasar Nijar ranar Alhamis. Ana zarginsa da almundahanan kudin yan fansho sama...

Yadda Wani Sanata ya Tsallake Rijiya da Baya

0
Yadda Wani Sanata ya Tsallake Rijiya da Baya Sanata Ishaku Elisha Abbo ya shawo kan wani da ya taso masa da bindiga. ‘Dan Majalisar ya ci karo da wannan mutum ya na hanyar zuwa bikin aure. Jawabin da aka fitar daga ofishin...

Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Alhamis

0
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Alhamis Da alamun mutane sun fara sakin jiki kan lamarin annobar Korona duk da cewa daruruwan yan Najeriya na sake kamuwa da cutar kulli yaumin. Gwamnatin tarayya ta shawarci masu shirye-shiryen bikin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta