Home Taska Page 291

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

2021: Akwai Yiwuwar Za’ayi Karancin Abinci – Wani Malamin Jami’a

0
2021: Akwai Yiwuwar Za'ayi Karancin Abinci - Wani Malamin Jami'a   Shugaban Jami’ar Al-Hikmah ya ce akwai yiwuwar ayi karancin abinci. Noah Yusuf ya ce kashe manoman da ake yi zai iya jawo wannan bala’i. Yusuf ya bayyana ambaliyar ruwa da rigingimu a...

Kebbi: Kotu ta Bada Umarnin Garkame Matar da ta Saci Jariri

0
Kebbi: Kotu ta Bada Umarnin Garkame Matar da ta Saci Jariri   Kotun Majistare ta IV a Birnin Kebbi, ta bada umurnin garkame wata mata mai suna, Patricia Nebochi, a gidan yarin Argungun kan laifin satan dan jariri a jihar. Matar, mai...

Kuros Riba: ‘Yan Ta’adda Sun Kashe Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda

0
Kuros Riba: 'Yan Ta'adda Sun Kashe Mataimakin Kwamishinan 'Yan Sanda Wasu 'yan ta'adda da ake zargin cewa 'yan fashi da makami ne sun hallaka mataimakin kwamsihinan 'yan sanda, Egbe Edum. Edum, mai mukamin kwamishinan 'yan sanda, ya gamu da ajalinsa a...

Bayan Kisan Zabarmari: Dakarun Sojoji Sun Kaiwa Manyan Boko Haram Hari

0
Bayan Kisan Zabarmari: Dakarun Sojoji Sun Kaiwa Manyan Boko Haram Hari Hedkwatar tsaro ta sanar da yan Najeriya labari mai dadi bayan kisan Zabarmari da yan ta’adda suka yi a Borno. Bisa rahoton hedkwatar tsaron a ranar Talata, 1 ga watan...

Adamawa: Wani Yankin Jahar na Fuskantar Kangin Rayuwa

0
Adamawa: Wani Yankin Jahar na Fuskantar Kangin Rayuwa   Da rashin muhimman gine-gine masu amfani, Folwoya Goriji, wani gari a jihar Adamawa, na fuskantar kangin rayuwa. A garin babu tsaftataccen ruwan sha wanda hakan yasa mazauna garin ke shan ruwa a kogi...

PSC Tayi Martani Kan Sababbin Ma’aikatan da NPF ta Saka

0
PSC Tayi Martani Kan Sababbin Ma'aikatan da NPF ta Saka PSC ta ce an sa wadanda ba su nemi aikin ‘Yan Sanda ba cikin sababbin Kurata. Hukumar kasar ta ce a karshe dole ta hakura da wannan aika-aika da NPF ta...

Ku Biya N250,000 Don Mayar da Motocinku Kan Amfani da Iskar Gas Maimakon Fetur-Gwamnatin...

0
Ku Biya N250,000 Don Mayar da Motocinku Kan Amfani da Iskar Gas Maimakon Fetur-Gwamnatin Tarayya Gwamnatin tarayya ta yi bayanin cewa yan Najeriya da suka mallaka mota zasu biya N250,000 domin a mayar musu da motocinsu masu amfani da iskar...

NIS da NSCDC: Ta Sanar da Ranar Jarrabawa

0
NIS da NSCDC: Ta Sanar da Ranar Jarrabawa Ma'aikatar harkokin cikin gida ta sanar da cewa za ta gudanar da jarrabawa daukan aiki a hukumominta guda biyu. Wadanda suka nemi guraben aiki a karkashin hukumomin sun dade suna jiran sanarwar lokacin...

Tsohon shugaban NCAA Kaftin Mukhtar Usman ya Rasu

0
Tsohon shugaban NCAA Kaftin Mukhtar Usman ya Rasu Kaftin Mukhtar Usman, tsohon shugaban hukumar NCAA, ya rasu a daren ranar Talata a asibiti. Ilitrus Ahmadu, shugaban wata kungiyar harkar sufurin jiragen sama, ya tabbatar da rasuwar Kaftin Usman da safiyar ranar...

HIV: Wadanda Cutar ta fi Kamawa #UNFPA

0
HIV: Wadanda Cutar ta fi Kamawa #UNFPA A ranar Talata, UNFPA ta ce kashi 50 bisa 100 na masu HIV karuwai ne da 'yan luwadi. A cewarta, dole ne duk mai kanjamau ya kiyaye kansa daga COVID-19 don za ta iya...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta