Rashin Tsaro: NOA za ta Kaddamar da Manhaja ta Wayar Salula Domin Taimakon Gaggawa
Rashin Tsaro: NOA za ta Kaddamar da Manhaja ta Wayar Salula Domin Taimakon Gaggawa
Darakta-Janar na hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA), Mallam Lanre Issa-Onilu, ya ce nan ba da dadewa ba hukumar za ta kaddamar da wata...
Dalilin Mayar da Wasu Ofisoshin CBN Daga Abuja Zuwa Legas – Cardoso
Dalilin Mayar da Wasu Ofisoshin CBN Daga Abuja Zuwa Legas - Cardoso
Olayemi Cardoso wanda ke jagorantar babban bankin Najeriya (CBN) ya faɗi dalilin mayar da wasu ofisoshin CBN daga Abuja zuwa Legas.
Gwamnan na CBN ya bayyana an yi wa...
Jami’an Tsaro Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane a Abuja
Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane a Abuja
Rundunar ƴansandan Najeriya a Abuja, babban birnin ƙasar ta ce ta kama wasu mutane da ake zargin masu garkuwa da mutanen ne domin neman kuɗin fansa a wani yanki na...
Hukumar Kwastam ta Magantu Kan kaɗe Matashi a Garin Jibiya
Hukumar Kwastam ta Magantu Kan kaɗe Matashi a Garin Jibiya
Hukumar kwastam ta Najeriya ta yi bayani kan batun kashe wani matashi da aka yi a garin Jibiya na jihar Katsina, bayan da aka zargi jami'anta da bin mai motar...
NOA na Shirin Samar da Gasar Zane na Cikin Gida ga Yaran Najeriya
NOA na Shirin Samar da Gasar Zane na Cikin Gida ga Yaran Nijeriya
Darakta-Janar na hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA), Mallam Are ya bayyana shirin samar da ingantacciyar gasa ta zane mai ban dariya musamman ga yaran...
Shin Matan Najeriya Sun Fara Saka Hannunsu Cikin ƙazanta? – Ozumi Abdul
Shin Matan Najeriya Sun Fara Saka Hannunsu Cikin ƙazanta? - Ozumi Abdul
Har ya zuwa kwanan nan, musamman ma kafin zuwan jamhuriya ta hudu ta yanzu, ’yan Najeriya sun yi ta tafka muhawara a kan cewa duk wani abu...
Yan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Yan Sanda a Katsina, Sun Kashe Jami’i
Yan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Yan Sanda a Katsina, Sun Kashe Jami'i
Yan bindiga sun kashe ɗan sanda ɗaya yayin da suka kai hari caji ofis a wani ƙauyen karamar hukumar Batsari a Katsina.
Rahoto ya nuna cewa maharan sun...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama Gawurtaccen Mai Garkuwa da Mutane a Kaduna
Rundunar 'Yan Sanda ta Kama Gawurtaccen Mai Garkuwa da Mutane a Kaduna
Rundunar 'yan sandan Abuja babban birnin Najeriya ta tabbatar da kama Chinaza Phillip, wani gawurtaccen mai garkuwa da mutane a Kaduna.
Cikin wata sanarwa da rundunar 'yan sandan birnin...
Babban Sifeton ‘Yan Sandan Najeriya ya Bayar da N2bn ga Iyalan ‘Yan Sandan da...
Babban Sifeton 'Yan Sandan Najeriya ya Bayar da N2bn ga Iyalan 'Yan Sandan da Suka Mutu
Babban sifeton 'yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya bayar da chek din naira biliyan 2.08 ga iyalan 'yan sandan da suka mutu a bakin...
Rundunar Soji ta Fara Daukar Sabbin Sojoji, Yadda za a Cike
Rundunar Soji ta Fara Daukar Sabbin Sojoji, Yadda za a Cike
Yayin da rashin tsaro ke kara kamari, rundunar sojin Najeriya ta na kokarin kara ma'aikata don dakile matsalar.
Rundunar ta sanar da daukar sabbin sojoji a wannan shekara ta 2024...