Home Taska Page 30

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Isra’ila za ta Halarci Taron Tsagaita Wuta Kan Yaƙin Gaza

0
Isra'ila za ta Halarci Taron Tsagaita Wuta Kan Yaƙin Gaza   Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya ce zai aika wakilai zuwa birnin Rum na Italiya, domin halartar taron tattauna batun tsagaita wuta a yaƙin Gaza. Mista Netanyahu ya bayyana hakan ne a...

Ƙasar Faransa ta Buƙaci a Saki Bazoum Cikin Gaggawa ba Tare da Sharaɗi ba

0
Ƙasar Faransa ta Buƙaci a Saki Bazoum Cikin Gaggawa ba Tare da Sharaɗi ba   Ƙasar Faransa ta buƙaci a saki hamɓararren shugaban jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum ba " cikin gaggawa sannan ba tare da wani sharaɗi ba" wanda ya kwashe...

Sojin Najeriya Sun Kama ƴan Bindiga 10 a Jihohi Biyu

0
Sojin Najeriya Sun Kama ƴan Bindiga 10 a Jihohi Biyu   Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta bankaɗo gungun masu garkuwa da mutane da kuma aikata laifuka tare da kama mutum 10 da take zargi a jihohin Filato da Taraba na...

Za mu Kare Masu Zanga-Zanga Matuƙar ta Lumana ce – IG Egbetokun

0
Za mu Kare Masu Zanga-Zanga Matuƙar ta Lumana ce - IG Egbetokun   Babban sufeton 'yansadan Najeriya ya ce sun shirya tsaf domin tunkarar zanga-zangar da wasu 'yan ƙasar ke shiryawa a wata mai zuwa, yana mai cewa "za mu kare...

Zambar Intanet: Hukumar EFCC ta Kama Matashi Mai Dalilin Auren Bogi

0
Zambar Intanet: Hukumar EFCC ta Kama Matashi Mai Dalilin Auren Bogi Hukumar hana yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa (EFCC) ta kama wani matashi da abokansa bisa laifin zamba. Haka kuma ana zargin matashi Audu Ishida da bude shafukan bogi...

Majalisar Dattawan Najeriya ta Amince da Kudirin Sabon Albashi Mafi ƙanƙanta a Kasar

0
Majalisar Dattawan Najeriya ta Amince da Kudirin Sabon Albashi Mafi ƙanƙanta a Kasar   Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da kudurin sauya dokar albashi mafi ƙanƙanta bayan shugaban ƙasa ya aika da buƙatar a yau Talata. Majalisar ta mince da kuɗirin ne...

Mutanen NNPC Sun Buɗe Kamfanin Tace Mai a Malta: Kyari ya Mayar wa Dangote...

0
Mutanen NNPC Sun Buɗe Kamfanin Tace Mai a Malta: Kyari ya Mayar wa Dangote Martani   Shugaban kamfanin NNPC Mele Kyari ya mayar wa attajirin Afirka Aliko Dangote martani bayan zargin cewa wasu mutanen NNPC sun mallaka kamfanin tace mai a...

NLC ta ba Tinubu Shawara Kan Dakile Zanga-Zanga a Fadin Najeriya  

0
NLC ta ba Tinubu Shawara Kan Dakile Zanga-Zanga a Fadin Najeriya     Shugaban kungiyar NLC a Najeriya, Joe Ajaero ya bayyana damuwa kan halin kunci da ake ciki inda ya ce kowa a fusace ya ke FCT, Abuja - Kungiyar Kwadago a...

Kashi 5% na ƙananan Yara na Fama da Tarin Fuka a Jihar Kano –...

0
Kashi 5% na ƙananan Yara na Fama da Tarin Fuka a Jihar Kano - Masana   Masana sun koka kan yadda cutar tarin fuka ta yawaita cikin ƙananan yara a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya. Jihar Kano - Kungiyar kula da...

Tsohon Ministan Buhari ya Shawarci Matasa Kan Shirin Shiga Zanga–Zanga

0
Tsohon Ministan Buhari ya Shawarci Matasa Kan Shirin Shiga Zanga–Zanga   Tsohon Minista a gwamnatin Muhammadu Buhari ya ba wa ma su shirin zanga-zanga shawarwari a kan illar yin haka ga zaman lafiya. Sunday Dare, wanda shi ne tsohon Ministan wasanni da...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno