‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Dan Ta’adda
'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Dan Ta'adda
'Yan sandan jihar Rivers sun samu nasarar damkar wani dan ta'adda tare da yaransa.
Mutumin ya addabi fasinjojin jiragen ruwan bakin kogin Bonny, da ke Port Harcourt.
Sakamakon harin da suka kai ranar Alhamis,...
Black Friday: Rashin Abinda Fada – Shehu sani ga Kano Hisbah
Black Friday: Rashin Abinda Fada - Shehu sani ga Kano Hisbah
Hukumar Hisbah ta Kano na cigaba da shan suka daga bangarori daban-daban.
Bayan sabanin da ta samu da malaman Kano, Sanata Shehi Sani ya yi martani.
Tsohon Sanata da ya wakilci...
ka Cancanci Yabo – Dattawan Arewa ga Sarkin Musulmai
ka Cancanci Yabo - Dattawan Arewa ga Sarkin Musulmai
Sarkin Musulmi ya bayyana cewa Arewacin Najeriya ne wuri mafi hadarin zama yanzu.
Wasu dattawan Arewan sun ce lallai gaskiya mai alfarma a fadi.
Sun yi kira ga sauran shugabannin Arewa su bude...
Tallafin da Kungiyar CACOVID Zata Bayar
Tallafin da Kungiyar CACOVID Zata Bayar
Gamayyar kungiyoyi masu yaki da annobar korona, CACOVID ta ce zata tallafawa matasa da 'yan kasuwa a Najeriya.
Hakan na zuwa ne bayan banar da 'yan daba suka yi a wasu jihohin Najeriya yayin zanga...
Kungiyar Yarabawa ta Koka da Rashin Tsaro
Kungiyar Yarabawa ta Koka da Rashin Tsaro
Kungiyar Yarabawa ta Afenifere ta koka kan tarbarbarewar tsaro a sasan Najeriya.
Kungiyar ta yi wannan jawabin ne yayin martani kan kisar basarake Olufon na Ifon, Isreal Adeusi da 'yan bindiga suka kashe.
Kungiyar ta...
Rudunar Sojoji ta yi wa ‘Yan Bindiga Bazata
Rudunar Sojoji ta yi wa 'Yan Bindiga Bazata
Rundunar Sojojin Operation Thunder Strike, OPTS, a daren Juma'a ta kawar da yunkurin da yan bindiga sukayi na garkuwa da mutane a hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Gwamnatin jihar Kaduna ta samu bayani daga...
Babu Aibi Akan Kiran ‘Black Friday’ – Malaman Kano ga Hisbah
Babu Aibi Akan Kiran 'Black Friday' - Malaman Kano ga Hisbah
Fatawar majalisar malaman Kano ta sha ban-ban da na hukumar Hisbah kan lamarin ranar Black Friday da aka haramta fadinsa a jihar Kano don wasu dalilai.
Yayinda Hisbah take ganin...
Matsalar Farashin Man Fetur ta Kusan Zuwa Karshe -Gwamnatin Tarayya ga NLC
Matsalar Farashin Man Fetur ta Kusan Zuwa Karshe -Gwamnatin Tarayya ga NLC
Gwamnatin tarayya ta bukaci mako daya kacal wajen kungiyar kwadago NLC domin duba yiwuwar janye karin farashin da akayiwa man fetur a watan Nuwamba.
Shugaban kamfanin man feturin Najeriya...
Anyi Asarar Rayuka a Rikicin Chadi
Anyi Asarar Rayuka a Rikicin Chadi
Mutum aƙalla 22 ne suka mutu sakamakon wani mummunan rikici da ya kaure tsakanin makiyaya Larabawa da manoma da ke zaune a yankin Kabbia da ke kudancin Chadi.
Ana kyautata zaton rashin jituwar ta samo...
Kungiyar ASUU Zata Janye Yajin Aiki
Kungiyar ASUU zata Janye Yajin Aiki
Bayan awanni 10 ana tattaunawa, da yiwuwa dalibai zasu koma makaranta ranar Litinin.
Gwamnati ta karawa malaman jami'an naira bilyan biyan kan tayin da ta musu a baya.
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU ta amince za...