‘Yan Sanda Sun yi wa Wata Mata Taimakon Gaggawa
'Yan Sanda Sun yi wa Wata Mata Taimakon Gaggawa
'Yan sanda masu taimakon gaggawa sun bi wata mata har gida, inda suka mayar mata da jakarta.
Jakar matar mai cike da makudan kudade da wayarta ta fadi daga kan babur ba...
ASUU: Mun Bankado Wasu Dukiyoyin AGF da Aka Boye
ASUU: Mun Bankado Wasu Dukiyoyin AGF da Aka Boye
Kungiyar ASUU ta ce ta bankado wasu dukiyoyin AGF a boye a jihar Kano.
Shugaban ASUU na yankin Bauchi, Lawan Abubakar ne ya bayyana haka.
ASUU ta ce Ahmed Idris ya kashe biliyoyi...
ɗan Atiku Abubakar: Kotu ta Bada Umarin Kama
ɗan Atiku Abubakar: Kotu ta Bada Umarin Kama
Wata babbar kotu a Abuja ta bada umarnin kama dan gidan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar bisa bijerewa umarnin ta.
Kotun dai ta bada umarnin da ya mika yayan sa uku a...
NNPC na Alfaharin Gano Arzikin Man Fetur
NNPC na Alfaharin Gano Arzikin Man Fetur
Da yiwuwan Arewacin Najeriya ta wadatu da arzikin man fetur kamar kudu.
Bayan watanni ana bincike, an gano arzikin mai a tafkin jihar Benue.
Najeriya na haran ajiyar danyen mai akalla gangan milyan 40 domin...
Arewa Tayi Rashin Likitan Dabbobi na Farko
Arewa Tayi Rashin Likitan Dabbobi na Farko
Inna lillahi w ainna ilaihi raji'un.
Arewacin Najeriya ta yi rashin wani babban farfesa cikin farfesoshinta na farko a tariti.
Mai Martaba Etsu Nupe ya yi alhinin mutuwar Farfesa Shehu Jibrin Farfesan likitancin dabbobi na...
Gwamnatin Tarayya Zata Kara Zama Da Kungiyar ASUU Gobe
Gwamnatin Tarayya Zata Kara Zama Da Kungiyar ASUU Gobe
A ranar Juma’a Malaman Jami’a za su koma zama da Gwamnatin Tarayya.
Kungiyar ASUU ta shafe fiye da watanni takwas ta na yajin-aiki a Najeriya.
Zuwa gobe da safe za aji yadda tattaunawar...
An Kara Daga Shari’ar El-Zazzaky Zuwa 2021
An Kara Daga Shari'ar El-Zazzaky Zuwa 2021
A ranar Laraba ne babbar kotun jihar Kaduna ta sake zama domin sauraron shari'ar Shugaban ƙungiyar Shi'a, Sheik Ibrahim El-Zakzaky, da matarsa, Zeenat.
Bayan sauraron shaida daga wasu manyan sojoji guda biyu; Janaral da...
KADPOLY: Wani Tsohon Malami ya Kashe Matarsa da Kansa
KADPOLY: Wani Tsohon Malami ya Kashe Matarsa da Kansa
Ana zargin wani tsohon malamin KADPOLY da kashe kansa - Sai da Austin Umera ya harbi matarsa, sannan ya kashe kansa.
Har yanzu ba a gano dalilin da zai sa babban mutum...
ASUU: An Kokarin Raba Mu da Mutanen Mu
ASUU: An Kokarin Raba Mu da Mutanen Mu
Ana nema shiga wata na goma tun bayan da kungiyar ASUU ta malaman jam'o'i ta fara yajin aiki.
Duk wani kokari na sulhunta sabanin da ya shiga tsakanin ASUU da gwamnatin tarayya bai...
Wanda Sukai Garkuwa da ‘Yan Gida Daya Sun Bukaci N30m
Wanda Sukai Garkuwa da 'Yan Gida Daya Sun Bukaci N30m
Masu garkuwa da mutanen da sukayi awon gaba da mutane biyar yan gida daya a unguwar Pengi na garin Kuje a birnin tarayya Abuja sun ce wajibi ne a biyasu...