Home Taska Page 293

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Anyi Nasarar Kama Abdulrasheed Maina

0
Anyi Nasarar Kama Abdulrasheed Maina Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban kwamitin gyaran fansho, ya matsa layar zana a yayin da kotu ke nemansa a Najeriya. Bacewar maina ta sa kotu ta tsare Sanata Ali Ndume a gidan yari saboda shine ya karbi...

2015: ‘Yan Najeriya Sunyi Tsokaci Akan Kalaman Osinbajo

0
2015: 'Yan Najeriya Sunyi Tsokaci Akan Kalaman Osinbajo Sakamakon kashe-kashen da 'yan Boko Haram suke yi a Najeriya, mutane sun yi wani waiwaye adon tafi. 'Yan Najeriya sun tunatar da mataimakin shugaban kasa, Osinbajo wata wallafa da yayi a Twitter a...

Fafatawa Tsakanin ‘Yan Bindiga da Sojoji

0
Fafatawa Tsakanin 'Yan Bindiga da Sojoji Rahotanni sun bayyana cewa an shafe tsawon dare ana barin wuta a tsakanin sojoji da 'yan bindiga a tsakanin Zaria zuwa Kaduna. 'Yan bindiga sun matsa wajen yawaita kai hare-hare a yankin Zaria da kewaye...

EFCC ta Kara Gurfanar da Babachir David Karo na Biyu

0
EFCC ta Kara Gurfanar da Babachir David Karo na Biyu   A karo na farko tun bayan mutuwar Jastis Jude Okeke, EFCC ta sake gurfanar da Babachir David Lawal. An fara gurfanar da Babachir, tsohon sakataren gwamnatin tarayya, a watan Fabarairu na...

Lai Mohammmed ya yi Martani Akan ‘Yan Ta’adda

0
Lai Mohammmed ya yi Martani Akan 'Yan Ta'adda   Muna bukatar taimakon kasashen ketare don kawo karshen ta'addanci, cewar ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed. A cewarsa, akwai makamai na musamman da ya kamata Najeriya ta mallaka, idan ba haka ba, 'yan...

Ya Kamata Mazauna Yankuna Su Din ga Ba wa Sojoji Cikakken Bayani – Jonh...

0
Ya Kamata Mazauna Yankuna Su Din ga Ba wa Sojoji Cikakken Bayani - Jonh Enenche A ranar Litinin, rundunar sojin Najeriya sun yi korafi a kan yadda mazauna Maiduguri suke boye musu bayanai a kan 'yan ta'adda. A cewar Kakakin rundunar...

Wata Majiya: Dalilin Kashe Manoman Shinkafa

0
Wata Majiya: Dalilin Kashe Manoman Shinkafa Majiya ta bayyana dalilin da yasa mayakan kungiyar Boko Haram suka yi wa manoma yankan rago a garin Zabarmari da ke jihar Borno. An tattaro cewa mazauna kauyen sun kama daya daga cikin yan ta'addan...

Yadda ‘Yan Bindiga Suka Kashe Malamin Jami’a – Dr Karl Kwaghger

0
Yadda 'Yan Bindiga Suka Kashe Malamin Jami'a - Dr Karl Kwaghger   Jami’an tsaro sun tsinci gawar wani Malami a Jami’ar aikin gona, Makurdi. An iske Dr. Karl Kwaghger jina-jina a hanya bayan an yanka makwogoronsa. Zuwa yanzu babu wanda ya san wadanda...

Mazauna Zabarmari: sojoji Za’a Ba wa Laifin Kisan Manoman Shinkafa

0
Mazauna Zabarmari: sojoji Za'a Ba wa Laifin Kisan Manoman Shinkafa Wani mazaunin Zabarmari ya magantu game da lamarin da ke kewaye da harin da Boko Haram suka kai kauyen. Abubakar Salihu ya ce rundunar soji za a daurawa laifi kan al’amarin...

Yadda Aka Kirkiri Kungiyar Boko Haram – David Hundeyin

0
Yadda Aka Kirkiri Kungiyar Boko Haram - David Hundeyin Wani dan jaridan Najeriya, David Hundeyin ya fallasa sabubban Boko Haram a Najeriya. A cewarsa, tun bayan ya kammala bincike ya daina tausayin wadanda 'yan Boko Haram suke cutarwa. A cewarsa, 'yan siyasan...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta