Home Taska Page 294

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

CNG: ‘Yan Arewa Karmu Dogara da Gwamnati da Sojoji

0
CNG: 'Yan Arewa Karmu Dogara da Gwamnati da Sojoji Wasu kungiyoyin arewa sun bukaci al’umman yankin a kan su tashi tsaye don ba kansu kariya a yayinda lamarin tsaro ke kara tabarbarewa. Kungiyoyin sun bayyana cewa daga yanzu al’umman yankin ba...

Ya Kamata Ayi Bincike Akan Yanda Boko Haram Ta ke Samun Makamai – Donald...

0
Ya Kamata Ayi Bincike Akan Yanda Boko Haram Ta ke Samun Makamai - Donald Duke   Donald Duke ya shawarci gwamnatin Najeriya a kan ta dauki matakan da ya kamata yayinda kasar ke fuskantar matsaloli na tsaro. Tsohon gwamnan na jihar Cross...

Nas ta Roki Buhari ya Sallami Shugaban Tsaro

0
Nas ta Roki Buhari ya Sallami Shugaban Tsaro NAS ta bukaci shugaban kasa Buhari da ya sauke shugabannin tsaro kuma ya maye gurbinsu da sabbabi masu jini a jika. Sannan ta bukaci gwamnatin tarayya da ta nemi taimakon kawayenta da ke...

Ana Wata ga Wata: Direba ya Kara Dako Wanda ya Taba Garkuwa da Shi

0
Ana Wata ga Wata: Direba ya Kara Dako Wanda ya Taba Garkuwa da Shi   Direba ya gane wanda ya taba garkuwa da shi daga cikin fasinjojin sa a tashar Kwannawa da ke jihar Sokoto. Direban wanda aka yi garkuwa da shi...

Harin da ya Girgiza Al-umma

0
Harin da ya Girgiza Al-umma Rahoto da dumi-duminsa daga jaridar HumAngke na nuni da cewa an sauya kwamandan bataliyar sojoji da ke Zabarmari. Batun kisan manoma 43, da mayakan kungiyar Boko Haram suka yanka, a kauyen Zabarmari ya tayar da hankulan...

‘Yan Arewa Sun Roki Pantami ya Kai Kukan su Gurin Buhari

0
'Yan Arewa Sun Roki Pantami ya Kai Kukan su Gurin Buhari   Batun kisan manoma 43, da mayakan kungiyar Boko Haram suka yanka, ya tayar da hankulan jama'a. Jama'a da dama, musamman 'yan arewa, sun mamaye dandalin sada zumunta da alhinin kisan...

Wasu Jahohi Zasu Samu Matsalar Wutar Lantarki

0
Wasu Jahohi Zasu Samu Matsalar Wutar Lantarki Babbar tashar wutar lantarki ta lalace, kuma hakan zai kawo cikas ga wutar lantarkin wasu jihohi. Jihohin da rashin wutar zai shafa sun hada da jihar Kaduna, Sokoto, Kebbi da jihar Zamfara. Shugaban yada labarai...

Kaduna: ‘Yan Bindiga Sun kashe Wasu Mutane Tare da Kona Gidaje

0
Kaduna: 'Yan Bindiga Sun kashe Wasu Mutane Tare da Kona Gidaje   Wasu yan bindiga sun kai farmaki wani gari a karamar hukumar Jemaa da ke jihar Kaduna. Maharan sun kashe mutum bakwai, sun raunata hudu sannan suka kona akalla gidaje hudu. Harin...

Yadda ‘Yan Boko Haram Suka Hallaka Wasu Manoma

0
Yadda 'Yan Boko Haram Suka Hallaka Wasu Manoma Rahoton Premium Times na nuna cewa wasu da kae zargin yan Boko Haram ne su hallaka manoman shinkafa 44 a jihar Borno. A cewar rahoton, sun hallaka manoman ne yayinda suke girban amfanin...

‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Dan Ta’adda

0
'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Dan Ta'adda 'Yan sandan jihar Rivers sun samu nasarar damkar wani dan ta'adda tare da yaransa. Mutumin ya addabi fasinjojin jiragen ruwan bakin kogin Bonny, da ke Port Harcourt. Sakamakon harin da suka kai ranar Alhamis,...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta