Zuwaira Hassan: Tsohuwar kwamishinar Lafiya ta Jihar Bauchi ta Rasu
Zuwaira Hassan: Tsohuwar kwamishinar Lafiya ta Jihar Bauchi ta Rasu
Allah ya yi wa tsohuwar kwamishinar lafiya ta jihar Bauchi, Dr. Zuwaira Hassan rasuwa.
Zuwaira ta rasu a hatsarin mota a safiyar yau Litinin, 23 ga watan Nuwamba, a hanyarta na...
Anyi Garkuwa da Wani Shugaban Cocin Katalika
Anyi Garkuwa da Wani Shugaban Cocin Katalika
Wasu da ake zaton yan bindiga ne sun yi awon gaba da wani limamin cocin Katolika a Abuja.
Rundunar yan sandan birnin tarayya ta tabbatar da lamarin wanda ya afku a ranar Lahadi.
Tuni dai...
‘Yan Bindiga Sun Shiga Gidan Wani Dan Majalisar Wakilai, Sunyi Garkuwa da Biyu
'Yan Bindiga Sun Shiga Gidan Wani Dan Majalisar Wakilai, Sunyi Garkuwa da Biyu
Har yanzu 'yan bindiga na cigaba da kai hare-hare tare da kashe mutane ko yin garkuwa da su a sassan jihar Katsina.
A wannan karon, 'yan bindigar sun...
Jaruma Hadiza Gabon Ta Gina Masallaci
Jaruma Hadiza Gabon Ta Gina Masallaci
A daren Ranar Asabar ne wani Kabir Idris Kura ya yi wata wallafa a kan jaruma Hadiza Gabon a Instagram.
Ya sanar da yadda jarumar ta dauka nauyin ginin katafaren masallaci tun daga tushensa har...
Dalilin da Yasa NLC ta Fusata Akan Gwamnatin Tarayya
Dalilin da Yasa NLC ta Fusata Akan Gwamnatin Tarayya
Taron da aka shirya a daren ranar Lahadi a tsakanin FG da NLC a fadar shugaban kasa bai samu yiwuwa ba.
A cikin watan Satumba ne NLC ta yi niyyar shiga yajin...
Babu Abinda Zai Sa Naje Gaban CCB – Magu
Babu Abinda Zai Sa Naje Gaban CCB - Magu
Ana bukatar Ibrahim Magu ya gabatar da bayanai game da kadarorinsa.
Tsohon Shugaban na EFCC ya ce DSS sun tattara takardun da ake nema.
A dalilin hakan, Lauyan Magu ya ce babu abin...
Hotuna: Tagwaye Maza Sun Auri Tagwaye Mata a Kano
Hotuna: Tagwaye Maza Sun Auri Tagwaye Mata a Kano
Yawanci akan ga tagwaye masu kama da juna na abubuwa iri daya kamar sanya tufafi kala daya, yawo a tare, karantar abu daya a makaranta ko ma yin aure rana daya.
Abin...
Babu Wani Harin da ‘Yan Boko Haram Suka Kai Min – Zulum
Babu Wani Harin da 'Yan Boko Haram Suka Kai Min - Zulum
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya musanta labaran kai masa hari da yayita yawo.
Kamar yadda hadiminsa na harkar yada labarai, Malam Isa Gusau ya rubuta a wata...
Daliban da Akai Garkuwa Dasu na ABU Sun Samu Yanci
Daliban da Akai Garkuwa Dasu na ABU Sun Samu Yanci
Daliban jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya su tara da aka yi garkuwa da su, sun samu yancinsu.
Shugaban tsaro na jami'ar ya tabbatar da hakan sai dai ya ce yana...
An Samu Gawar Shugaban APC Din da Akai Garkuwa da Shi
An Samu Gawar Shugaban APC Din da Akai Garkuwa da Shi
An tsinci gawar shugaban jam'iyyar APC na jihar Nasarawa.
Wata majiya ta kusa da iyalansu, ta shaida wa manema labarai hakan a ranar Lahadi.
Duk da dai har yanzu jam'iyyar APC...