Anyi Garkuwa da Wani Malamin kwalejin Nuhu Bamalli da Yara Biyu
Anyi Garkuwa da Wani Malamin kwalejin Nuhu Bamalli da Yara Biyu
Yan bindiga sun kai mamaya sashen gidajen malamai a makarantar kimiya da fasaha ta Nuhu Bamalli da ke Zariya.
Maharan sun sace malami daya da kuma yara biyu sannan suka...
Rundunar Sojojin Sama ta Ragargaji Daruruwan ‘Yan Ta’adda
Rundunar Sojojin Sama ta Ragargaji Daruruwan 'Yan Ta'adda
Rundunar OPERATION THUNDER STRIKE, tana cigaba da samun nasara a jihar Kaduna, inda suke ragargazar 'yan bindiga ta jirgin sama.
A ranar 12 ga watan Nuwamban 2020, rundunar sojin saman ga samu nasarar...
Hatsarin kwale – Kwale: Wasu Mutane sun Rasa Rayukansu a Jahar Bauchi
Hatsarin kwale - Kwale: Wasu Mutane sun Rasa Rayukansu a Jahar Bauchi
Kwale-kwale ya kife da mutane 23 inda 18 suka rasa rayukansu a Bauchi.
Daga cikin wanda hatsarin ya afkawa akwai yara yan shekara 16 zuwa 18.
An ceto matukin da...
Jos: An Samu Barkewar Gobara a Ofishin Hukumar Wutar Lantarki
Jos: An Samu Barkewar Gobara a Ofishin Hukumar Wutar Lantarki
Hedkwatar hukumar samar da wutar lantarki na Jos da ke kan titin Ahmadu Bello Way, Jos, ta kama da wuta a ranar Juma'a.
Sakamakon gobarar, sassa da dama na garin na...
Sarkin Saudiyya ya Kira Buhari ta Wayar Salula
Sarkin Saudiyya ya Kira Buhari ta Wayar Salula
Sarki Salman bin Abdulaziz na kasar Saudiyya ya kira Shugaba Muhammadu Buhari ta wayar tarho.
Shugabannin biyu sun tattauna kan batutuwan da suka shafe kawancen diflomasiyya tsakanin kasashen biyu.
Ko a watan Agusta, Sarki...
Muhimman Abubuwa Akan Cutar Hawan Jini
Muhimman Abubuwa Akan Cutar Hawan Jini
Hawan jini cuta ce da ake kamuwa da ita ta dalilin toshewar wasu jijiyoyin jini da suke kai wa ƙwaƙwalwa saƙo, kuma da zarar sun gaza ayyukansu to matsala ta faru.
Hukumar Lafiya ta Duniya...
Burodi Zai Shiga Jerin Abinci Masu Tsada – Shehu Sani
Burodi Zai Shiga Jerin Abinci Masu Tsada - Shehu Sani
Dan fafutuka, Shehu Sani, ya yi tsokaci kan tasirin da harajin da aka daura kan burodi zai yiwa al'ummar jihar Kogi.
Sani ya ce yanzu Burodi zai shiga jerin kayan abinci...
Cutar Lassa: Gwamnatin Tarayya Na Cikin Fargaba
Cutar Lassa: Gwamnatin Tarayya Na Cikin Fargaba
Gwamnatin tarayya ta shiga cikin matsananciyar fargaba sakamakon cutar Lassa da ta kunno kai a wasu jahohin Najeriya.
Ministan lafiya, Olorunnimbe Mamora, ya tabbatar da yadda cutar ta fara barna musamman a 'yan makonnin...
Za’a Kara Farashin Man Fetur
Za'a Kara Farashin Man Fetur
Kuma dai, yan Najeriya zasu sake fuskantar karin man fetur a watan Nuwamba.
PPMC ta kara farashin Depot kuma hakan zai tayar da farashin da jama'a ke saya Yan Najeriya su shirya hauhawar farashin man fetur...
An Kama Wasu Bata Gari Masu kwacen wayoyin Salula
An Kama Wasu Bata Gari Masu kwacen wayoyin Salula
Ana yawan samun rahotannin yadda batagarin matasa ke kwacen wayoyin bayin Allah a Kano.
Rundunar 'yan sandan Kano ta tashi tsaye wajen yaki da matsalar gadan-gadan.
Kwamishinan 'yan sandan Kano ya ce na'urar...