Mashaƙo: Cutar ta Kashe Mutane 10 a Jihar Jigawa
Mashaƙo: Cutar ta Kashe Mutane 10 a Jihar Jigawa
Akalla mutum goma ne suka mutu bayan ɓarkewar cutar mashaƙo a kananan hukumomi 14 na jihar Jigawa.
Ma'aikatar Lafiyar jihar ce ta sanar wa manema labarai haka a Dutse, a yau Lahadi....
Mun Kashe ‘Yan Ta’adda 52 da Kama 53 a Jihohin Borno da Yobe –...
Mun Kashe 'Yan Ta'adda 52 da Kama 53 a Jihohin Borno da Yobe - Sojoji
Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe ƴan ta'adda 52 da kama 53 a wasu samame da suka kai jihohin Borno da...
Ba Mata ne Kawai ke Shan Maganin “INFECTION” ba…
Ba Mata ne Kawai ke Shan Maganin "INFECTION" ba…
Akwai wata matsala da “Matan Aure” ke fuskanta idan suna fama da cutar Infection(wato cutar da Al’umma ke kira da “Toilet Infection”). Wannan gagarumar matsalar itace; mazajen su na “Aure” sau...
Tankar Man Fetur ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 34 a Benin
Tankar Man Fetur ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 34 a Benin
Gwamnatin Benin ta ce aƙalla mutum 34 ne suka mutu bayan da wata motar dakon man fetur ta kama da wuta a kudancin ƙasar.
Ministan cikin gida na kasar Alassane...
Yaro Matashi Ɗan Shekara 17 ya Kashe Kansa a Benue
Yaro Matashi Ɗan Shekara 17 ya Kashe Kansa a Benue
Rundunar ƴan sandan jihar Benue ta tabbatar da mutuwar wani yaro matashi ɗan shekara 17 wanda ya kashe kansa kusa da Makurdi, babban birnin jihar.
Mai magana da yawun ƴan sandan...
Mutane 13 Sun Mutu a Harin Bom a Somaliya
Mutane 13 Sun Mutu a Harin Bom a Somaliya
Aƙalla mutum 3 ne suka mutu a wani harin bom da aka kai tsakiyar Somaliya.
'Yan sanda sun ce wata motar ɗaukar kaya ce ɗauke da abubuwan fashewa ta tarwatse a shingen...
Ukraine ta yi iƙirarin Harin da ta kai Sevastopol ya Kashe Kwamandojin Rasha
Ukraine ta yi iƙirarin Harin da ta kai Sevastopol ya Kashe Kwamandojin Rasha
Ukraine ta ce harin makami mai linzamin da ta kai tashar jiragen sojin ruwan Rasha a gaɓar tekun Bahar Aswad a yankin Crimea ya zo daidai da...
Bamu Kama Alkalin Kotun Zaben Gwamnan Kano ba – DSS
Bamu Kama Alkalin Kotun Zaben Gwamnan Kano ba - DSS
Hukumar DSS ta magantu kan zargin kama daya daga cikin alkalan kotun zaben gwamnan jihar Kano.
Hukumar tsaron farin kaya ta bayyana ikirarin cewa jami'anta sun kama alkalin kotun zaben a...
Rundunar Sojin Najeriya ta Gano Masana’antar ƙera Makamai
Rundunar Sojin Najeriya ta Gano Masana'antar ƙera Makamai
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta gano tare da lalata wata masana'antar ƙera makamai a jihar Kaduna da ke arewacin ƙasar.
Cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar a shafinta na X ta...
Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya,Francois Bozize ɗaurin Rai-da-Rai
Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya,Francois Bozize ɗaurin Rai-da-Rai
Wata kotu a Bangui babban birnin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ta yanke hukuncin ɗaurin rai da rai ga tsohon shugaban ƙasar, Francois Bozize.
An yanke wa Mista Bozize...