Home Taska Page 42

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

An Harbe Mai Shekaru 43 a Wajen Gwajin Maganin Bindiga

0
An Harbe Mai Shekaru 43 a Wajen Gwajin Maganin Bindiga   An harbe wani mutum a jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya wajen gwajin maganin bindiga, kamar yadda kakakin ƴan sanda, Ahmed Wakil ya bayyana. Ya ƙara da cewa an...

Birtaniya da Amurka Sun ba da Gargadi Game da ƙaruwar Barazanar Ta’addanci a Uganda

0
Birtaniya da Amurka Sun ba da Gargadi Game da ƙaruwar Barazanar Ta'addanci a Uganda   Babbar hukumar Biritaniya da ofishin jakadancin Amurka da ke Uganda sun ba da gargadi game da ƙaruwar barazanar ta'addanci a Uganda, musamman ga baƙi 'yan kasashen...

Duk Masu  Kishin Ilimin Ƴaƴa Mata a Kano Dole su  ƙauna ci  Shirin AGILE

0
Duk Masu  Kishin Ilimin Ƴaƴa Mata a Kano Dole su  ƙauna ci  Shirin AGILE Hannatu suleiman Abba Arewacin Najeriya na  sahun gaba a faɗin duniya wajen adadin yara marasa zuwa makaranta. Hakan na zuwa ne bayan ƙididigar da Hukumar kula da yara ...

Matsalar Karancin Abinci Mai Gina Jiki ga Yara ya ƙaru da Kashi 160 a...

0
Matsalar Karancin Abinci Mai Gina Jiki ga Yara ya ƙaru da Kashi 160 a Arewacin Najeriya   Wata kungiya mai zaman kanta, FHI 360, ta yi gargadi game da karuwar matsalar karancin abinci a tsakanin yara ‘yan ƙasa da shekara biyar...

Adadin Mutane da aka Kashe a Gaza Tun Daga 7 ga Watan Oktoba

0
Adadin Mutane da aka Kashe a Gaza Tun Daga 7 ga Watan Oktoba   Ma'aikatar lafiya ta Hamas a Gaza ta ce mutum 8,796 ne aka kashe a can tun bayan fara yaƙin Isra'ila da Hamas. Hakan ya nuna ƙaruwar 271 daga...

An Kama Shugaban ƙungiyar ƙwadago na Najeriya, Joe Ajaero

0
An Kama Shugaban ƙungiyar ƙwadago na Najeriya, Joe Ajaero   An kama shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero a Owerri, babban birnin jihar Imo. Rahotanni sun ce ƴan sanda ne dauke da makamai suka kama Ajaero a Sakatariyar ƙungiyar NLC...

Dalilin da Yasa Muka Tsare Shugaban NLC, Joe Ajero – Ƴan Sanda

0
Dalilin da Yasa Muka Tsare Shugaban NLC, Joe Ajero - Ƴan Sanda   Rundunar ƴan sandan Najeriya a jihar Imo ta musanta rahotannin da ke zargin jami'anta da kama shugaban ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya, Kwamared Joe Ajero a garin Owerri. A cikin...

Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallaci a Jihar Kaduna, Sun Kashe Limami

0
Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallaci a Jihar Kaduna, Sun Kashe Limami Yan bindiga sun kai hari Masallaci lokacin sallar asuba a ƙauyen Sabon Layi, ƙaramar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna. Bayanai sun nuna cewa maharan sun kashe limamin Masallacin...

Kotu ta Yanke wa Likita ɗaurin Rai-da-Rai a Kan fyade

0
Kotu ta Yanke wa Likita ɗaurin Rai-da-Rai a Kan fyade   Kotun laifukan lalata da cin zarafin cikin gida a jihar Legas da ke zamanta a Ikeja a ranar Talata ta yanke hukuncin ɗaurin rai-da-rai kan daraktan kula da lafiya na...

HPV: Najeriya ta ƙaddamar da Rigakafin Cutar Kansar Bakin Mahaifa

0
HPV: Najeriya ta ƙaddamar da Rigakafin Cutar Kansar Bakin Mahaifa   Najeriya ta kaddamar da shirin allurar rigakafin cutar Human papillomavirus (HPV) wadda ke haifar da cutar kansar bakin mahaifa kashi na farko. Hakan na nufin za a sanya allurar a cikin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta