Home Taska Page 43

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Gwamnatin Jihar Katsina ta Magantu Kan Neman Sulhu da Ƴan Bindiga

0
Gwamnatin Jihar Katsina ta Magantu Kan Neman Sulhu da Ƴan Bindiga   Gwamnatin Katsina ta tabbatar da cewa ba za ta tattauna da 'yan bindiga don neman sulhu ba. Kwamishinan tsaro da harkokon cikin gida, Mu'azu Ɗanmusa ya jaddada kudirin gwamnatin Dikko...

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 da Garkuwa da Hakimi a Jihar Zamfara

0
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 da Garkuwa da Hakimi a Jihar Zamfara   Ƴan bindiga sun kai wanu mummunan farmaki a ƙauyen Bagega da ke ƙaramar hukumar Anka ta jihar Zamfara. Migayun ƴan bindiga sun halaka mutum uku tare da raunata...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Babban ‘Dan Kasuwa a Jihar Neja

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Babban 'Dan Kasuwa a Jihar Neja   Ana cikin jimami bayan maharan sun hallaka wani dan kasuwa a jihar Neja yayin da su ka afka masa a cikin shagonsa. Marigayin mai suna Alhaji Samiu Jimoh ya gamu da...

NLC ta ba Gwamnoni Wa’adin Mako Biyu Kan Batun ƙarancin Albashi

0
NLC ta ba Gwamnoni Wa'adin Mako Biyu Kan Batun ƙarancin Albashi   Ƙungiyar kwadago ta bai wa gwamnonin jihohi wa’adin mako biyu su fara tattaunawa kan batun biyan ƙarancin albashin N35,000 ga ma’aikata a jihohinsu. Jaridar Punch ta ruwaito cewa wannan wa’adin...

Majalisar Dattawa na Tantance Sabon Shugaban Hukumar EFCC

0
Majalisar Dattawa na Tantance Sabon Shugaban Hukumar EFCC   Majalisar datawa na tantance waɗanda shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya naɗa a matsayin Shugaban Hukumar Yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Ola Olukoyede; da Sakataren Hukumar, Muhammad Hammajoda. A ranar 12 ga...

A Shirye Muke mu Fara Biyan Bashin Alawus Din N-Power – Akindele Egbuwalo

0
A Shirye Muke mu Fara Biyan Bashin Alawus Din N-Power - Akindele Egbuwalo   Gwamnatin Tarayya ta ce a shirye ta ke ta fara biyan basusukan da wadanda ke shirin N-Power ke bin ta. Masu kula da shirin na N-Power ne suka...

Malaman Jami’an Kamaru Sun Fara Yajin Aiki

0
Malaman Jami'an Kamaru Sun Fara Yajin Aiki   Malaman jami'a a Kamaru sun fara yajin aiki a wannan Litinin saboda rashin biyan kashi na uku na alawus-alawus na bincike da gwamnati ta yi. Wannan na zuwa ne mako uku da shiga sabuwar...

Wannan Yakin Zai Kasance na Tsawon Lokaci, Sakamakon Kuma Zai Kasance Mai Yawa –...

0
Wannan Yakin Zai Kasance na Tsawon Lokaci, Sakamakon Kuma Zai Kasance Mai Yawa - Ministan Tsaron Isra'ila   Yayin da sakataren harkokin wajen Amurka, Anthony Blinken ya sake komawa Isra'ila a ranar Litinin din nan, babban jami'in diflomasiyyar na Amurka na...

Tsadar Rayuwa a Najeriya ta ƙara Ta’azzara

0
Tsadar Rayuwa a Najeriya ta ƙara Ta'azzara   Hauhawar farashi a Najeriya ya ƙaru a watan Satumba, inda ya kai mataki mafi girma cikin kimanin shekara 20 da kashi 26.72 cikin 100, daidai lokacin da tsadar rayuwa ke ƙara ta'azzara a...

Hare-Haren Hamas: Jazaman ne sai an yi galaba a kan ‘yan ta’adda ko su...

0
Hare-Haren Hamas: Jazaman ne sai an yi galaba a kan 'yan ta'adda ko su wane ne - Theresa May   Tsohuwar Firaministan Birtaniya Theresa May ta bayyana hare-haren da Hamas ta kai a matsayin na kidahumanci. “Jazaman ne sai an yi galaba...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta