Home Taska Page 44

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Yadda Aka Gano Lauyan Bogi da ya yi Nasarar Lashe Kararraki 26 a Kotu

0
Yadda Aka Gano Lauyan Bogi da ya yi Nasarar Lashe Kararraki 26 a Kotu   Wani mutum da ake zargin lauyan bogi ne ya kare wasu mutane a gaban kotu kuma ya yi nasarar lashe kararraki da dama. Mutumin mai suna Brian...

Jami’an Tsaro Sun Kama Matashin da Ake Zargi da Satar Buhun Shinkafa 47

0
Jami'an Tsaro Sun Kama Matashin da Ake Zargi da Satar Buhun Shinkafa 47   Jami'an yan sanda a jihar Ogun sun cika hannu da wani matashi dan shekaru 25. Ana zargin Damilola Bada da wawure buhun shinkafa 47 mallakin uwar dakinsa wanda...

Dakarun Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 6 da aka yi Garkuwa da su a...

0
Dakarun Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 6 da aka yi Garkuwa da su a Jihar Kaduna   Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar rage mugun iri ta hanyar sheƙe wani ɗan bindiga a jihar Kaduna. Dakarun sojojin sun kuma samu nasarar ceto...

Jami’an Tsaro Sun Dakile Yunƙurin Sace Taragon Jirgin ƙasa a Maiduguri

0
Jami'an Tsaro Sun Dakile Yunƙurin Sace Taragon Jirgin ƙasa a Maiduguri   Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Borno ta ce ta kama wasu mutane da suka yi yunƙurin sace tarago-tarago na jiragen ƙasa daga tashar jirgin da ke birnin Maiduguri. Kwamishinan...

Babban Bankin Najeriya ya ɗage Haramcin Bayar da Chanjin Dala ga Masu Shigo da...

0
Babban Bankin Najeriya ya ɗage Haramcin Bayar da Chanjin Dala ga Masu Shigo da Shinkafa Najeriya   Babban Bankin Najeriya CBN ya ɗage haramcin bayar da chanjin dala don shigar da shinkafa da wasu kayyaki 42 cikin ƙasar a wani yunƙuri...

Yan Bindigan da Suka yi Garkuwa da ɗaliban Jami’ar Jihar Nasarawa Sun buƙaci Kuɗin...

0
Yan Bindigan da Suka yi Garkuwa da ɗaliban Jami'ar Jihar Nasarawa Sun buƙaci Kuɗin Fansa   Yan bindiga sun turo saƙon kuɗin fansar da su ke buƙatar a biya gabanin su sako ɗaiban jami'ar jihar Nasarawa. A ranar Litinin da daddare, masu...

Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 50, Sun Kama 114 Cikin Mako Daya

0
Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda 50, Sun Kama 114 Cikin Mako Daya   Gwarazan dakarun sojin Najeriya sun halaka gwamman 'yan ta'adda a shiyyoyin arewa uku cikin mako ɗaya. Hedikwatar tsaro ta ƙasa ta bayyana cewa akalla 'yan ta'adda 50 ne...

Cutar Mashaƙo ta Kashe Mutane 600 a Najeriya

0
Cutar Mashaƙo ta Kashe Mutane 600 a Najeriya   Sama da mutum 600, waɗanda yawancinsu yara ne suka rasa rayukansu a Najeriya sanadiyyar cutar diphtheria tun bayan ɓullar ta a watan Disamban 2022. Hukumomi sun ce jimillar mutum 14,000 ne suka kamu...

Adadin Mutanen da Ƴan Bindiga Suka Kashe a Cikin Wata 3 a Najeriya

0
Adadin Mutanen da Ƴan Bindiga Suka Kashe a Cikin Wata 3 a Najeriya   Wani rahoto na kamfanin Beacon Consulting mai nazari kan tsaro a Najeriya ya ce ƴan bindiga sun hallaka mutum 1,715 a faɗin Najeriya tsakanin watan Yuli zuwa...

Abubuwan da ya Kamata ku Sani Game da Sabon Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukoyede

0
Abubuwan da ya Kamata ku Sani Game da Sabon Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukoyede     Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa da masu yi wa arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC), ta samu sabon shugaba. Ola Olukoyede shi ne mutum na farko...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta