Najeriya ta Shiga Jerin ƙasashen da za su Nemo Mafita Kan Rikicin Gaza
Najeriya ta Shiga Jerin ƙasashen da za su Nemo Mafita Kan Rikicin Gaza
Ƙungiyar ƙasashen musulmi ta duniya ta OIC da ta ƙasashen larabawa sun zaɓi Najeirya cikin jerin ƙasashen da aka ɗora wa alhakin sasantawa tsakanin Isra’ila da Falasɗinawa...
Ana Neman N35m Don Dawo da Gawar Dalibin Najeriya da Aka Kashe a Philippines
Ana Neman N35m Don Dawo da Gawar Dalibin Najeriya da Aka Kashe a Philippines
Akalla ana neman naira miliyan talatin da biyar don dawo da gawar wani dalibin Najeriya da aka kashe a kasar Philippines.
Rahotanni sun bayyana cewa, ana zargin...
Najeriya na Ci Gaba da Fuskantar Rashin Tsaro a Sassan Kasar da Dama
Najeriya na Ci Gaba da Fuskantar Rashin Tsaro a Sassan Kasar da Dama
Wani rahoton da kamfanin Beacon Consulting, mai nazari kan tsaro a shiyyar Afirka ta yamma ya fitar ya nuna cewa fiye da mutum dubu aka kashe a...
Farashin Kayan Masarufi ya Haura Zuwa Kashi 27.33 Cikin 100 a Najeriya
Farashin Kayan Masarufi ya Haura Zuwa Kashi 27.33 Cikin 100 a Najeriya
Farashin kayan masarufi a Najeriya ya haura zuwa kashi 27.33 cikin 100 a watan Oktoban 2023, sakamakon hauhawar farashin kayayyakin abinci bayan cire tallafin man fetur da gwamnatin...
‘Yar Najeriya ta Kafa Tarihin Saka Karin Gashi da ya Kai Tsawon Mita 351.28
'Yar Najeriya ta Kafa Tarihin Saka Karin Gashi da ya Kai Tsawon Mita 351.28
Wata 'yar Najeriya ta kafa tarihin shiga kundin bajinta na Guinness saboda sanya ƙarin gashi mafi tsawo da aka saka da hannu.
Helen Williams ta saka karin...
Hatsarin Jirgin Ruwa ya yi Ajalin Mutane Huɗu a Jihar Nasarawa
Hatsarin Jirgin Ruwa ya yi Ajalin Mutane Huɗu a Jihar Nasarawa
Jirgin ruwa ya ƙara gamuwa da hatsari a jihar Nasarawa ranar Litinin, aƙalla mutane huɗu sun riga mu gidan gaskiya.
Ganau ya bayyana cewa waɗanda suka mutu suna hanyar zuwa...
Kotu ta Bayar da Belin Tsohon Gwamnan CBN, Emefiele
Kotu ta Bayar da Belin Tsohon Gwamnan CBN, Emefiele
Mai sharia'a Olukayode Adeniyi na babbar kotun tarayya da ke Abuja a Najeriya ta bayar da belin tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele.
Alƙalin ya bayar da umarnin sakin Emefiele...
Hukumar EFCC ta Gurfanar da Emefiele a Gaban Kotun Tarayya da ke Abuja
Hukumar EFCC ta Gurfanar da Emefiele a Gaban Kotun Tarayya da ke Abuja
Hukumar yaƙi da cin-hanci da rashawa ta Najeriya ta gurfanar da Godwin Emefiele, tsohon gwamnan babban bankin ƙasar a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja a...
An Harbe Mai Shekaru 43 a Wajen Gwajin Maganin Bindiga
An Harbe Mai Shekaru 43 a Wajen Gwajin Maganin Bindiga
An harbe wani mutum a jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya wajen gwajin maganin bindiga, kamar yadda kakakin ƴan sanda, Ahmed Wakil ya bayyana.
Ya ƙara da cewa an...
Birtaniya da Amurka Sun ba da Gargadi Game da ƙaruwar Barazanar Ta’addanci a Uganda
Birtaniya da Amurka Sun ba da Gargadi Game da ƙaruwar Barazanar Ta'addanci a Uganda
Babbar hukumar Biritaniya da ofishin jakadancin Amurka da ke Uganda sun ba da gargadi game da ƙaruwar barazanar ta'addanci a Uganda, musamman ga baƙi 'yan kasashen...