Ba mu Amince Sojojin Nijar su Ci gaba da Mulki Har Shekara Uku ba...
Ba mu Amince Sojojin Nijar su Ci gaba da Mulki Har Shekara Uku ba - Ecowas ga Tchiani
Kungiyar Ecowas ta ce ba za ta amince da maganar da shugaban mulkin sojin Nijar ya yi ba, cewa zai mayar da...
Jami’an Hukumar NDLEA ta Kama Dala Miliyan 20
Jami'an Hukumar NDLEA ta Kama Dala Miliyan 20
Jami'an hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya, National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA), sun kama dala miliyan 20 da take zargin na boge ne a Abuja.
Wata sanarwa daga...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Kansila Tare da Mutane 2 a Jihar Kaduna
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Kansila Tare da Mutane 2 a Jihar Kaduna
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da wani Kansila a anguwar Mai Taro da ke karamar hukumar Sabo ta jihar Kaduna.
Maharan sun kuma sace wata...
Rundunar Sojin Najeriya ta Kashe ‘Yan Bindiga 22 a Jihar Katsina
Rundunar Sojin Najeriya ta Kashe 'Yan Bindiga 22 a Jihar Katsina
Rundunar sojin sama ta Najeriya ta kashe akalla 'yan bindiga 22 a ƙananan hukumomin Jibiya da Batsari a jihar Katsina da ke arewa maso yammacin ƙasar.
Jaridar PRNigeria ta ruwaito...
Man Fetur da ake Sha a Najeriya ya Ragu da Kashi 35 – NMDPRA
Man Fetur da ake Sha a Najeriya ya Ragu da Kashi 35 - NMDPRA
Hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da sufurin man fetur a Najeriya, NMDPRA ta ce yawan man da ake amfani da shi a ƙasar a...
Hukumar Hisba a Jihar Kano ta Fara Raba Fom na Auren Zawarawa
Hukumar Hisba a Jihar Kano ta Fara Raba Fom na Auren Zawarawa
Hukumar Hisba a jihar Kano ta ce ta kafa kwamitoci guda biyu waɗanda za su yi aikin rabon fom da tantance lafiyar masu buƙatar shiga shirinta na auren...
Matashi ya Shaƙe Mahaifiyarsa Har Lahira a Ogun
Matashi ya Shaƙe Mahaifiyarsa Har Lahira a Ogun
Wani matashi ɗan shekara 32, mai suna Samson Sikiru,ya shaƙe mahaifiyarsa har ta mutu a garin Ijebu Ode da ke jihar Ogun.
Mai magana da yawun ƴan sandan jihar, Omotola Odutola, ta tabbatar...
NNPC ya Bayyana Dalilin Tashin Farashin Man Fetur
NNPC ya Bayyana Dalilin Tashin Farashin Man Fetur
Kamfanin mai na NNPC ya yi karin haske kan tashin farashin man fetur da aka fuskanta a yau.
Shugaban kamfanin, Mele Kyari ya bayyana haka ne ga 'yan jaridu a yau Talata a...
NLC ta yi Allah-Wadai da Shirin Shugaba Tinubu na Biyan ‘Yan Najeriya N8,000
NLC ta yi Allah-Wadai da Shirin Shugaba Tinubu na Biyan 'Yan Najeriya N8,000
Babbar ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya ta yi Allah-wadai da matakin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na neman amincewar majalisar dokoki don karbar rancen naira biliyan 500 daga Bankin...
Mun Kashe ‘Yan IPOB 2 Mun Kama 5 – Rundunar Sojin Najeriya
Mun Kashe 'Yan IPOB 2 Mun Kama 5 - Rundunar Sojin Najeriya
Hadin gwiwar dakarun Bataliya ta rundunar sojin Najeriya, 'yan sandan Najeriya da kuma jami'an tsaro na farin kaya sun kashe mayakan IPOB/ESN guda biyu tare da kama wasu...












