Home Taska Page 49

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Cutar Mashaƙo ta Sake Dawowa a Zagaye na Biyu a Najeriya – Hukumar Lafiya...

0
Cutar Mashaƙo ta Sake Dawowa a Zagaye na Biyu a Najeriya - Hukumar Lafiya ta Duniya   Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce cutar mashaƙo ta sake dawowa a zagaye na biyu a Najeriya. Ta ce an samu ƙaruwar mutanen da...

Gobara ta Tashi a Kamfanin Samar da Wutar Lantarki na Kebbi

0
Gobara ta Tashi a Kamfanin Samar da Wutar Lantarki na Kebbi   Gobarar tsakar dare ta kama a kamfanin samar da wutar lantarki na Najeriya (TCN) da ke Birnin Kebbi. Lamarin ya haddasa rudani a tsakanin mazauna kauyen Mechanic da ke Birnin...

Gini Mai Hawa 20 ya Ruguje Kan Jama’a a Jihar Delta

0
Gini Mai Hawa 20 ya Ruguje Kan Jama'a a Jihar Delta   Mutane da dama sun samu raunuka yayin da wani gini mai hawa 20 ya kife a Asaba jihar Delta da yammacin Alhamis. Ganau sun bayyana cewa lamarin ya faru ba...

An Kama Harsasai 7,500 da Tabar Wiwi ta N600m a Kebbi

0
An Kama Harsasai 7,500 da Tabar Wiwi ta N600m a Kebbi   Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Kebbi ta ce ta kama motoci biyu ɗauke da harsasai 7,500 da kuma tabar wiwi da darajarta ta kai ta naira miliyan 600. Mai...

An Kashe Mutane 586, Tare da Sace 369 a Watan Agusta a Fadin Najeriya...

0
An Kashe Mutane 586, Tare da Sace 369 a Watan Agusta a Fadin Najeriya – Rahoto   Aƙalla mutum 586 ne aka kashe tare da sace 369 a watan Agusta a fadin Najeriya, kamar yadda binciken cibiyar nazarin harkokin tsaro ta...

Mutanen da Aka Jikkata Ranar 7 ga Watan Satumba a Abuja, Sun Cancanci Samun...

0
Mutanen da Aka Jikkata Ranar 7 ga Watan Satumba a Abuja, Sun Cancanci Samun Tallafi da Kuma Adalci - DSS   Hukumar tsaron farin kaya ta DSS a Najeriya ta ce tana ci gaba da bincike, kuma za ta riƙa fitar...

Ƙungiyar Ma’aikatan ƙera Motocin Amurka Sun Shiga Yajin Aiki

0
Ƙungiyar Ma'aikatan ƙera Motocin Amurka Sun Shiga Yajin Aiki   Ma'aikata fiye da 10,000 na kamfanonin ƙera motoci mafi girma a Amurka, sun shiga yajin aiki, bayan gaza cimma daidaito a kan ƙarin albashi da inganta walwalarsu. Ƙungiyar ma'aikata ƙera motocin Amurka...

Dakarun Soji Sun Halaka ‘Yan Ta’adda a Dajin Sambisa da ke Jihar Borno

0
Dakarun Soji Sun Halaka 'Yan Ta'adda a Dajin Sambisa da ke Jihar Borno   Jami'an rundunar sojin Operation Haɗin Kai sun halaka 'yan ta'adda da dama a wani samame da suka kai dajin Sambisa. Kakakin hukumar sojin sama ya bayyama cewa sojojin...

Adadin Yara da ke Rayuwa Cikin Tsananin Talauci a Duniya – UNICEF

0
Adadin Yara da ke Rayuwa Cikin Tsananin Talauci a Duniya - UNICEF   Asusun Kula da Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya fitar da wani rahoto da ke cewa kimanin yara miliyan 333 na rayuwa cikin kangin talauci a duniya. Rahoton...

Gamayyar Kungiyoyin Fararen Hula a Kano Sun Rusa Shugabancin Rikon Kwarya da Waiya Yake...

0
Gamayyar Kungiyoyin Fararen Hula a Kano Sun Rusa Shugabancin Rikon Kwarya da Waiya Yake Jagoranta   Gamayyar Kungiyoyin Fararen Hula a Kano Sun sanar da rushen Shugabancin Rikon Kwarya Wanda Ibrahim Waiya yake Jagoranta. A sanarwar da suka fitarmu yau a Kano,...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta