Adadin Mutanen da Hatsarin Jirgin Ruwa ya Kashe a Cikin Shekara 3 a Najeriya
Adadin Mutanen da Hatsarin Jirgin Ruwa ya Kashe a Cikin Shekara 3 a Najeriya
Aƙalla mutum 936 ne suka mutu a hatsarin jirgin ruwa daba-daban da suka faru a Najeriya cikin shekara uku.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa ƙarancin hanyoyin...
Faransa ta Haramta Sayar da Wayoyin iPhone 12 a ƙasarta
Faransa ta Haramta Sayar da Wayoyin iPhone 12 a ƙasarta
Hukumomi a Faransa sun umurci kamfanin Apple da ya daina sayar da wayoyinsa na iPhone 12 a ƙasar, suna iƙirarin tana fitar da tururin radiyeshan (radiation) mai yawa sama da...
Mambobin ƙungiyar NURTW Sun Dambatu a Abuja
Mambobin ƙungiyar NURTW Sun Dambatu a Abuja
Mutanen birnin tarayya Abuja sun shiga firgici a ranar Talata lokacin da mambobin NURTW suka yi rikici inda har bindigu aka harba.
Shaidar ganau ba jiyau ba ya bayyana cewa ba zai iya tantance...
Gwamnatin Adamawa ta Gano Abubuwa Guda 3 da Suke Haddasa Hatsarin Kwale-Kwale a Jihar
Gwamnatin Adamawa ta Gano Abubuwa Guda 3 da Suke Haddasa Hatsarin Kwale-Kwale a Jihar
Muhimman dalilan da suka haddasa hatsarin jirgin ruwa sau uku cikin mako ɗaya a jihar Adamawa sun bayyana.
Gwamnatin Ahmadu Fintiri ta bayyana cewa zata ɗauki matakai...
Ribar N71.2bn a Sa’o’i 24: Aliko Dangote ya Shiga Jerin Manyan Attajirai 100 na...
Ribar N71.2bn a Sa'o'i 24: Aliko Dangote ya Shiga Jerin Manyan Attajirai 100 na Duniya
Shahararren ɗan kasuwa Aliko Dangote ya samu ribar naira biliyan 71.2 a cikin sa'o'i 24.
Hakan ya bai wa Dangote damar shiga cikin jerin manyan attajirai...
Shugaba Tinubu ya Buƙaci a Gudanar da Bincike Kan Yawan Hatsarin Jirgin Ruwa a...
Shugaba Tinubu ya Buƙaci a Gudanar da Bincike Kan Yawan Hatsarin Jirgin Ruwa a Fadin Najeriya
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya jajanta wa iyalan waɗanda hatsarin jirgin ruwa ya rutsa da su a ƙaramar hukumar Mokwa ta jihar Neja da...
Ambaliyar Ruwa: Mutane 10,000 sun Bace a Libya
Ambaliyar Ruwa: Mutane 10,000 sun Bace a Libya
Kimanin mutum 10,000 ne ake tunanin sun bace sakamakon ambaliyar ruwa a Libya, a cewar wani jami'in kungiyar agaji ta Red Cross da Red Crescent International (IFRC).
"Za mu iya tabbatarwa daga majiyoyin...
Ambaliyar Ruwa: Kadoji da Dama sun Kuɓuce a China
Ambaliyar Ruwa: Kadoji da Dama sun Kuɓuce a China
Mahukuntan ƙasar China sun bayyana cewa, wasu kadoji sun tsere daga wani gandu da ake kiwata su a kudancin ƙasar, lokacin da guguwar Haikui ta haddasa ambaliya.
Kadoji kusan 75 ne suka...
Najeriya na da Kashi ɗaya Cikin Huɗu na Masu Fama da Cutar Zazzaɓin Cizon...
Najeriya na da Kashi ɗaya Cikin Huɗu na Masu Fama da Cutar Zazzaɓin Cizon Sauro - Hukumar Lafiya ta Duniya
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce fiye da kashi ɗaya cikin huɗu na masu fama da cutar zazzaɓin cizon sauro...
Jihohin da za su Samun Ruwan Sama Mai ƙarfi na Tsawon Kwana 3 a...
Jihohin da za su Samun Ruwan Sama Mai ƙarfi na Tsawon Kwana 3 a Faɗin Najeriya - NiMet
Hukumar kula da yanayin samaniya ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen samun ruwan sama kamar da bakin ƙwarya gami da tsawa daga...











