Home Taska Page 51

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Fasinjoji 20 Sun Mutu a Hatsarin ƙwale-kwale a Jihar Neja

0
Fasinjoji 20 Sun Mutu a Hatsarin ƙwale-kwale a Jihar Neja   Aƙalla mutum 24 galibinsu manoma ne suka mutu, yayin da wasu da dama suka ɓace a lokacin da wani ƙwale-kwale ɗauke da fasinjoji ya kife a garin Gbajibo, a ƙaramar...

Ma’aikatan Lafiya 400,000 sun yi ƙadan a Najeriya – Ministan Lafiya

0
Ma'aikatan Lafiya 400,000 sun yi ƙadan a Najeriya - Ministan Lafiya   Ministan Lafiya da walwalar al'umma na Najeriya Farfesa Ali Pate ya ce ma'aikatan lafiya 400,000 sun yi ƙadan a Najeriya, idan aka yi la'akari da buƙatarsu da ake yi...

Mayaƙan Al-Shabab sun ƙaddamar da Yaƙi a Yankin Awdheegle da ke Kuɗancin Somalia

0
Mayaƙan Al-Shabab sun ƙaddamar da Yaƙi a Yankin Awdheegle da ke Kuɗancin Somalia   Mayaƙan Al-Shabab sun ƙaddamar da wani yaƙi a safiyar nan a yankin Awdheegle da le gundumar Lower Shabelle a kudancin Somaliya. Maharan sun kai hare-hare ta fuskoki da...

Alamomin Kansar Mama

0
Alamomin Kansar Mama   Mutane suna jin an ce kansa ko cutar Daji, kowa yasan cuta ce da ake shan wuya kuma ba a warkewa idan ana fama da ita. Amma tun karshen shekarun 1970, adadin mutanen da ke tsira daga wannan...

Sabon Farashin Mitar Wutar Lantarki

0
Sabon Farashin Mitar Wutar Lantarki   Gwamnatin Tarayya ta sanar da ƙarin farashin mitar wutar lantarki a duka fadin ƙasar nan. Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da hukumar da ke sanya ido kan wutar lantarki ta Najeriya (NERC). Hakan a...

Labaran ƙarya da ake Yaɗawa a Kan Alƙalan da ke Jagorantar Shari’ar Zaɓen Shugaban...

0
Labaran ƙarya da ake Yaɗawa a Kan Alƙalan da ke Jagorantar Shari'ar Zaɓen Shugaban Najeriya   Alƙalai na can suna yanke hukunci a kan shari'ar da ke ƙalubalantar nasarar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya samu a zaɓen ranar 25 ga...

Zuwa Ga Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf…

0
Zuwa Ga Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf… Ya mai girma Gwamna muna masu neman taimakon ka a matsayinmu na talakawanka a wannan gari na jahar Kano mai tarin albarka. Wannan taimako ne wanda ‘yan jahar Kano da Nigeria baki...

Aikin Hajji Zai Kara Tsada – Hukumar Kula da Alhazai ta kasa

0
Aikin Hajji Zai Kara Tsada - Hukumar Kula da Alhazai ta kasa   Hukumar kula da Alhazai a kasar nan ta tabbatar da za a karin kudi sosai wajen zuwa aikin hajji. Shugaban NAHCON ya ce tsarin da CBN ta kawo na...

Yaran Asari Dokubo Sun Dira Harabar Kotun Zaɓen Shugaban ƙasa a Abuja

0
Yaran Asari Dokubo Sun Dira Harabar Kotun Zaɓen Shugaban ƙasa a Abuja   Yaran Asari Dokubo, tsohon shugaban tsagerun Neja Delta sun dira harabar kotun zaɓen shugaban ƙasa a Abuja. Matasan ɗauke da alluna sun je kotun ne domin nuna goyon bayansu...

DSS ta Kama Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Kingsley Obiora

0
DSS ta Kama Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Kingsley Obiora   Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta kama Kingsley Obiora, mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) mai kula da manufofin tattalin arziki. Koda dai rundunar tsaron sirrin bata tabbatar da lamarin ba...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno