Home Taska Page 52

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Yaran Asari Dokubo Sun Dira Harabar Kotun Zaɓen Shugaban ƙasa a Abuja

0
Yaran Asari Dokubo Sun Dira Harabar Kotun Zaɓen Shugaban ƙasa a Abuja   Yaran Asari Dokubo, tsohon shugaban tsagerun Neja Delta sun dira harabar kotun zaɓen shugaban ƙasa a Abuja. Matasan ɗauke da alluna sun je kotun ne domin nuna goyon bayansu...

DSS ta Kama Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Kingsley Obiora

0
DSS ta Kama Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Kingsley Obiora   Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta kama Kingsley Obiora, mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) mai kula da manufofin tattalin arziki. Koda dai rundunar tsaron sirrin bata tabbatar da lamarin ba...

An Samu Raguwar Amfani da Man Fetur a Najeriya da Kaso 30 – Mele...

0
An Samu Raguwar Amfani da Man Fetur a Najeriya da Kaso 30 - Mele Kyari   Shugaban kamfanin NNPC, Mele Kyari ya bayyana cewa an samu raguwar amfani da man fetur a kasar da kaso 30. Kyari ya ce wannan bai rasa...

Kamfanin Uber ya ƙaddamar da Baburan Haya Masu Amfani da Lantarki a Kenya

0
Kamfanin Uber ya ƙaddamar da Baburan Haya Masu Amfani da Lantarki a Kenya   Kamfanin Uber da ke gudanar da hayar abubuwan hawa a shafin intanet, ya ƙaddamar da baburan haya masu amfani da lantarki a birnin Nairobi na ƙasar Kenya,...

Janye Tallafin Fetur: Kungiyar ƙwadago za ta Shiga Yajin Aikin Gargaɗi

0
Janye Tallafin Fetur: Kungiyar ƙwadago za ta Shiga Yajin Aikin Gargaɗi   Ƙungiyar ƙwadago ta NLC a Najeriya ta sanar da aniyar shiga yajin aikin gargaɗi na kwana biyu a kan matsin rayuwa da 'yan ƙasar ke ciki sakamakon janye tallafin...

‘Yan Ta’adda na Fito da Sabbin Dabarun Hare-Hare a Arewa Maso Yamma da Arewa...

0
'Yan Ta'adda na Fito da Sabbin Dabarun Hare-Hare a Arewa Maso Yamma da Arewa ta Tsakiya   Rundunar sojojin Najeriya ta fitar da wata sanarwa inda take cewa wasu 'yan ta'adda da ke kai hare-hare a shiyyar arewa maso yamma da...

Dakarun Sojin Najeriya Sun Kai Farmaki Sansanin ‘Yan ta-da-ƙayar-Baya

0
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kai Farmaki Sansanin 'Yan ta-da-ƙayar-Baya     Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kai wani farmaki Juma'a a sansanonin 'yan Boko Haram a Borno da kuma wasu haramtattun wuraren tace ɗanye mai a jahar Ribas . Mai magana da...

Gyara: Gwamnatin Tarayya Zata Rufe Filin Jiragen Sama na Murtala Muhammed da ke Legas

0
Gyara: Gwamnatin Tarayya Zata Rufe Filin Jiragen Sama na Murtala Muhammed da ke Legas   Sabon ministan Shugaba Bola Ahmed Tinubu na sufurin jiragen sama da cigaban samaniya, Festus Keyamo, ya ce a rushe wurin ajiye jiragen sama na Dominion da...

EFCC ta Mayar wa da ‘yar Birtaniya N25m da aka Damfare ta

0
EFCC ta Mayar wa da 'yar Birtaniya N25m da aka Damfare ta   Hukumar da ke Yaƙi da yi wa Tatalin Arzikin Najeriya Ta'annati EFCC ta mayar wa Christine Brown wata 'yar Birtaniya da aka yi zambata ta intanet, kudinta dala...

Jirgin ƙasa ya Take Ma’aikata 5 a Italiya

0
Jirgin ƙasa ya Take Ma'aikata 5 a Italiya   Ma'aikatan layin dogo biyar sun mutu, bayan wani jirgin kasa mai karfin gaske ya banke su a kasar Italiya. Ma'aikatan dai na ɗauke ne da kayan aikin da za su yi amfani da...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta