Home Taska Page 53

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Majalisar Wakilai za ta Binciki NAGWW Kan Kashe N81bn Wajen Dashen Itatuwa a Arewa

0
Majalisar Wakilai za ta Binciki NAGWW Kan Kashe N81bn Wajen Dashen Itatuwa a Arewa   Hukumar kula da shirin dashen itatuwa wanda aka fi sani da Great Green Wall Project na fuskantar bincike kan yadda ake zargin ta kashe naira biliyan...

Darajar Naira na Ci gaba da Faɗuwa

0
Darajar Naira na Ci gaba da Faɗuwa A na ci gaba da nuna fargaba game da matakin Kamfanin Haƙar Mai na Najeriya, NNPC Limited, na nemo rancen dala biliyan 3 daga Bankin Afirka domin taimakawa wajen farfaɗo da kasuwar musayar...

Kifewar Kwale-Kwale: Mutane 6 Sun ɓace a Jihar Neja

0
Kifewar Kwale-Kwale: Mutane 6 Sun ɓace a Jihar Neja   Aƙalla fiye da fasinjoji shida ne aka bayyana cewa sun ɓace bayan da wani kwale-kwale ya kife da su a kogin Zamre a ƙaramar hukumar mulki ta Agwara da ke jahar...

Nan ba da Jimawa ba za a Fara Kiran Waya da na Bidiyo a...

0
Nan ba da Jimawa ba za a Fara Kiran Waya da na Bidiyo a Twitter - Musk   Mai kamfanin sada zumunta na X da a baya aka fi sani da Twitter Elon Musk ya ce nan ba da jimawa ba...

Alakar da ke Tsakanina da Tauraron Kwallon Kafa, Ahmed Musa – Ali Nuhu

0
Alakar da ke Tsakanina da Tauraron Kwallon Kafa, Ahmed Musa - Ali Nuhu   Ali Nuhu ya bayyana cewa Allah ne ya hada jininsu da tauraron kwallon kafa Ahmed Musa har suke abota. Jarumin na Kannywood ya yi watsi da hasashen mutane...

Hukumar EFCC ta Kama ‘Yan Yahoo 23 a Sokoto

0
Hukumar EFCC ta Kama 'Yan Yahoo 23 a Sokoto   Jami'an hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya (EFCC) sun kama wasu matasa 23 bisa zargin zambatar mutane ta intanet da aka fi sani da 'Yahoo" a...

Masu Garkuwa da Mutane Sun yi Awon Gaɓa da Babban Jigon APC a Kaduna

0
Masu Garkuwa da Mutane Sun yi Awon Gaɓa da Babban Jigon APC a Kaduna   Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaɓa da sakataren tsare-tsaren jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Kaduna. Miyagun masu garkuwa da mutanen dai sun sace...

Dakarun ‘Yan Sanda Sun yi Musayar Wuta da ‘Yan Bindiga a Jihar Katsina

0
Dakarun 'Yan Sanda Sun yi Musayar Wuta da 'Yan Bindiga a Jihar Katsina   'Yan sanda sun yi musayar wuta da 'yan bindiga a jihar Katsina, sun samu gagarumin nasara ranar Jumu'a. Kakakin yan sandan, ASP Aliyu Abubakar ya ce jami'ai sun...

Ayyukan Haɗa Layin Waya a Najeriya na Samar wa ƙasar Maƙudan Kuɗi

0
Ayyukan Haɗa Layin Waya a Najeriya na Samar wa ƙasar Maƙudan Kuɗi   Ayyukan haɗa layin waya ko simkad ta bunƙasa a Najeriya inda darajar harkar, ta kai naira biliyan 55, shekara ɗaya bayan Hukumar Sadarwa ta Najeriya ta hana shigar...

Hukumar Tace Finafinan Jihar Kano ta Kulle Sutudiyon Mawaƙi Idris Danzaki

0
Hukumar Tace Finafinan Jihar Kano ta Kulle Sutudiyon Mawaƙi Idris Danzaki   Sutudiyon mawaƙi Idris Danzaki ya sha garƙama a hannun jami'an hukumar tace finafinai da ɗab'i ta jihar Kano. Hukumar ta garƙame sutudiyon mawaƙin na siyasa ne bayan ya yi biris...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta