Home Taska Page 54

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Imo ya ba da Umarnin Kama Sufetan da ya Mari...

0
Kwamishinan 'Yan Sandan Jihar Imo ya ba da Umarnin Kama Sufetan da ya Mari Direba   Kwamishinan 'yan sandan jihar Imo, ya ba da umarnin a kama wani Sufetan 'yan sanda. Hakan ya biyo bayan ganinsa da aka yi a cikin wani...

Kungiyar AU ta Dakatar da Nijar Daga Dukkan Ayyukanta

0
Kungiyar AU ta Dakatar da Nijar Daga Dukkan Ayyukanta   Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta dakatar da Nijar daga dukkan ayyukanta bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a watan Yulin 2023. Kwamitin zaman lafiya da tsaro na AU ya yi kira...

Bayan Shekara 9: Sojojin Najeriya Sun Ceto ƴar Makarantar Chibok

0
Bayan Shekara 9: Sojojin Najeriya Sun Ceto ƴar Makarantar Chibok   Sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto daya daga cikin 'yan matan makarantar Chibok, wadda mayaƙan Boko Haram suka sace bayan shafe shekaru tara a hannunsu. Gidan talabijin na Channels ya ruwaito...

Dr. Kabir Asgar Zai Wallafa Littafin Tarihin Marigayi Sheikh Albani Zaria

0
Dr. Kabir Asgar Zai Wallafa Littafin Tarihin Marigayi Sheikh Albani Zaria   Kabir Abubakar Aminu ya na rubuta littafin da ya tattara rayuwar Sheikh Muhammad Auwal Adam. A matsayinsa na tsohon dalibi, malamin ya san wanene Albaniy Zaria da irin hidimarsa ga...

An Gurfanar da Diezani Alison-Madueke a Gaban Kotu Kan Cin Hanci

0
An Gurfanar da Diezani Alison-Madueke a Gaban Kotu Kan Cin Hanci   'Yan sandan Burtaniya sun gurfanar da tsohuwar ministar man fetur, Diezani Alison-Madueke a gaban kotu kan cin hanci. 'Yan sandan sun bayyana haka a ranar Talata 22 ga watan Agusta...

Yajin Aikin Ma’aikatan Lafiya: Mutane 620 Sun Mutu a Mozambique

0
Yajin Aikin Ma'aikatan Lafiya: Mutune 620 Sun Mutu a Mozambique   Aƙalla mutum 620 sun rasa rayukansu a cikin kwanaki 40 da suka gabata sakamakon yajin aikin da ma’aikatan lafiya a Maputo, babban birnin Mozambique ke yi. Wannan ne karon farko a...

Shin Ko Wanne Hali Abdulrasheed Bawa ke Ciki?

0
Shin Ko Wanne Hali Abdulrasheed Bawa ke Ciki?   Masu fafutuka da lauyoyin kare 'yancin ɗan'adam a Najeriya na ci gaba da nuna damuwa a kan ci gaba da tsare dakataccen shugaban babbar hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC). Suna...

Hukuncin da aka Yanke wa Malamar Jinya da Take wa ƙananan Yara Kisan ɗauki...

0
Hukuncin da aka Yanke wa Malamar Jinya da Take wa ƙananan Yara Kisan ɗauki ɗai-ɗai   An yanke hukuncin ɗaurin rai-da-rai ga wata ma'aikaciyar jinyar jarirai, Lucy Letby, wadda ita ce ta fi yi wa ƙananan yara kisan ɗauki ɗai-ɗai a...

Ba mu Amince Sojojin Nijar su Ci gaba da Mulki Har Shekara Uku ba...

0
Ba mu Amince Sojojin Nijar su Ci gaba da Mulki Har Shekara Uku ba - Ecowas ga Tchiani   Kungiyar Ecowas ta ce ba za ta amince da maganar da shugaban mulkin sojin Nijar ya yi ba, cewa zai mayar da...

Jami’an Hukumar NDLEA ta Kama Dala Miliyan 20

0
Jami'an Hukumar NDLEA ta Kama Dala Miliyan 20   Jami'an hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya, National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA), sun kama dala miliyan 20 da take zargin na boge ne a Abuja. Wata sanarwa daga...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta