Home Taska Page 48

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rundunar Sojin Najeriya ta Gano Masana’antar ƙera Makamai

0
Rundunar Sojin Najeriya ta Gano Masana'antar ƙera Makamai   Rundunar sojin Najeriya ta ce ta gano tare da lalata wata masana'antar ƙera makamai a jihar Kaduna da ke arewacin ƙasar. Cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar a shafinta na X ta...

Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya,Francois Bozize ɗaurin Rai-da-Rai

0
Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya,Francois Bozize ɗaurin Rai-da-Rai   Wata kotu a Bangui babban birnin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ta yanke hukuncin ɗaurin rai da rai ga tsohon shugaban ƙasar, Francois Bozize. An yanke wa Mista Bozize...

Garkuwa: An Ceto ɗaliba 6 na Jami’ar Tarayya da ke Gusau

0
Garkuwa: An Ceto ɗaliba 6 na Jami’ar Tarayya da ke Gusau   An ceto shida daga cikin ɗaliban Jami’ar Tarayya da ke Gusau waɗanda ƴan bindiga suka yi garkuwa da su daren Juma’a. Sai dai har yanzu babu tabbas kan yawan ɗaliban...

Shugaban Dakarun RSF a Sudan ya yi Barazanar Kafa Gwamnatinsa

0
Shugaban Dakarun RSF a Sudan ya yi Barazanar Kafa Gwamnatinsa Kwamandan dakarun RSF a Sudan, ya yi barazanar kafa gwamnatinsa, inda birnin Khartoum zai kasance cibiyar gwamnatin, idan har sojojin ƙasar suka kafa mulki a birnin Port Sudan da ke...

Ranar El-Clasico Tsakanin Barca da Real Madrid

0
Ranar El-Clasico Tsakanin Barca da Real Madrid   Barelona za ta fara kece-raini a wasan hamayya da Real Madrid, ranar 28 ga watan Oktoba a gasar La liga. Hukumar gudanar da gasar La liga ta sanar da ranar da aka sanya ne...

Jami’ar Legas ta Rage Kuɗin Makaranta

0
Jami'ar Legas ta Rage Kuɗin Makaranta   Hukumomin Jami'ar tarayya da ke Legas sun bayyana rage kuɗin makaranta da na ɗakunan kwanan ɗalibai ga ɗaliban jami'ar. Cikin makon nan ne dai ɗaliban jami'ar suka gudanar da zanga-zanga domin nuna adawa da tsadar...

Hauhawar Farashin Kayan Masarufi ya ƙaru Zuwa Kashi 25.80 a Najeriya – NBS

0
Hauhawar Farashin Kayan Masarufi ya ƙaru Zuwa Kashi 25.80 a Najeriya - NBS   Adadin hauhawar farashin kaya a Najeriya ya karu zuwa kashi 25.80 cikin 100 a watan Agusta idan aka kwatanta da na watan Yulin 2023 wanda ya tsaya...

Rundunar Ƴan Sandan Jihar Ƙatsina ta Cafƙe Gawurtaccen ɗan Bindiga

0
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Ƙatsina ta Cafƙe Gawurtaccen ɗan Bindiga   Rundunar ƴan sandan jihar Ƙatsina ta samu nasarar cafƙe wani gawurtaccen ɗan bindiga da ta daɗe tana nema. Sai'du Yaro wanda yake da hannu wajen kisan kwamandan ƴan sandan yankim Dutsinma,...

Warin Jiki: An Fatattaki Fasinjan Jirgin Sama da Iyalinsa

0
Warin Jiki: An Fatattaki Fasinjan Jirgin Sama da Iyalinsa   An bukaci wani fasinjan jirgin sama, Yossi Adler, matarsa, Jennie da diyarsu su fita daga wani jirgi bayan sauran fasinjoji sun yi korafi. An rahoto cewa an yi zargi mutumin da iyalinsa...

Shugaba Tinubu ya Naɗa Olayemi Cardoso a Matsayin Sabon Gwamnan Babban Bankin Najeriya

0
Shugaba Tinubu ya Naɗa Olayemi Cardoso a Matsayin Sabon Gwamnan Babban Bankin Najeriya   Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sunan Dr. Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) na tsawon shekara biyar, da zarar Majalisar...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta