Home Taska Page 47

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Mun yi Allah Wadai da Gungun Masu Jajayen Huluna “Kwankwasiyya” – Benson Anya

0
Mun yi Allah Wadai da Gungun Masu Jajayen Huluna "Kwankwasiyya" - Benson Anya     A ranar Laraba 20 ga watan Satumba ne aka yanke hukuncin kotu a shari'ar zaben gwamnan Kano. Hukuncin ya tsige Gwamna Abba Kabir tare da tabbatar da Nasiru...

An Gurfanar da Mutanen da Ake Zargin Sanya wa Yara Tabar Wiwi a Cikin...

0
An Gurfanar da Mutanen da Ake Zargin Sanya wa Yara Tabar Wiwi a Cikin Fanke   Wasu mutaum biyu na fuskantar tuhuma kan yunkurin kisan kai a Afirka ta Kudu bayan da wasu yara kusan 90 suka kamu da rashin lafiya...

Mashaƙo: Cutar ta Kashe Mutane 10 a Jihar Jigawa

0
Mashaƙo: Cutar ta Kashe Mutane 10 a Jihar Jigawa   Akalla mutum goma ne suka mutu bayan ɓarkewar cutar mashaƙo a kananan hukumomi 14 na jihar Jigawa. Ma'aikatar Lafiyar jihar ce ta sanar wa manema labarai haka a Dutse, a yau Lahadi....

Mun Kashe ‘Yan Ta’adda 52 da Kama 53 a Jihohin Borno da Yobe –...

0
Mun Kashe 'Yan Ta'adda 52 da Kama 53 a Jihohin Borno da Yobe - Sojoji   Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe ƴan ta'adda 52 da kama 53 a wasu samame da suka kai jihohin Borno da...

Ba Mata ne Kawai ke Shan Maganin “INFECTION” ba…

0
Ba Mata ne Kawai ke Shan Maganin "INFECTION" ba…   Akwai wata matsala da “Matan Aure” ke fuskanta idan suna fama da cutar Infection(wato cutar da Al’umma ke kira da “Toilet Infection”). Wannan gagarumar matsalar itace; mazajen su na “Aure” sau...

Tankar Man Fetur ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 34 a Benin

0
Tankar Man Fetur ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 34 a Benin   Gwamnatin Benin ta ce aƙalla mutum 34 ne suka mutu bayan da wata motar dakon man fetur ta kama da wuta a kudancin ƙasar. Ministan cikin gida na kasar Alassane...

Yaro Matashi Ɗan Shekara 17 ya Kashe Kansa a Benue

0
Yaro Matashi Ɗan Shekara 17 ya Kashe Kansa a Benue   Rundunar ƴan sandan jihar Benue ta tabbatar da mutuwar wani yaro matashi ɗan shekara 17 wanda ya kashe kansa kusa da Makurdi, babban birnin jihar. Mai magana da yawun ƴan sandan...

Mutane 13 Sun Mutu a Harin Bom a Somaliya

0
Mutane 13 Sun Mutu a Harin Bom a Somaliya Aƙalla mutum 3 ne suka mutu a wani harin bom da aka kai tsakiyar Somaliya. 'Yan sanda sun ce wata motar ɗaukar kaya ce ɗauke da abubuwan fashewa ta tarwatse a shingen...

Ukraine ta yi iƙirarin Harin da ta kai Sevastopol ya Kashe Kwamandojin Rasha

0
Ukraine ta yi iƙirarin Harin da ta kai Sevastopol ya Kashe Kwamandojin Rasha   Ukraine ta ce harin makami mai linzamin da ta kai tashar jiragen sojin ruwan Rasha a gaɓar tekun Bahar Aswad a yankin Crimea ya zo daidai da...

Bamu Kama Alkalin Kotun Zaben Gwamnan Kano ba – DSS

0
Bamu Kama Alkalin Kotun Zaben Gwamnan Kano ba - DSS   Hukumar DSS ta magantu kan zargin kama daya daga cikin alkalan kotun zaben gwamnan jihar Kano. Hukumar tsaron farin kaya ta bayyana ikirarin cewa jami'anta sun kama alkalin kotun zaben a...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta