Home Taska Page 6

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kano ta Shiga Jerin Jihohi 16 da Suka Amince da Biyan Albashi Mafi ƙanƙanta 

0
Kano ta Shiga Jerin Jihohi 16 da Suka Amince da Biyan Albashi Mafi ƙanƙanta    Gwamnatin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta ce ta daddale naira 71,000 a matsayin albashi mafi ƙanƙanta da za ta biya ma'aikatanta. Gwamna Abba Kabir Yusuf...

Mutane 7 Sun Rasu Sakamakon Rushewar Gini a Abuja

0
Mutane 7 Sun Rasu Sakamakon Rushewar Gini a Abuja   Aƙalla mutum bakwai ne suka rasu sakamakon ruhsewar wani gini a babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja. Muƙaddashin darakta-janar na hukumar bada agajin gaggawa ta Abuja FEMA, Abdulrahman Mohammed ne ya bayyana hakan...

Hukumar EFCC za ta sa ido Kan Kashe Kuɗaɗen ƙananan Hukumomi

0
Hukumar EFCC za ta sa ido Kan Kashe Kuɗaɗen ƙananan Hukumomi   Hukumar EFCC ta ce za ta ƙarfafa bibiya tare da bin diddigin yadda ƙananan hukumomi suke kashe kuɗaɗensu a daidai lokacin da ake tunanin cin gashin kansu zai fara...

NLC ta Soki IMF Bisa Nesanta Kanta da Cire Tallafin Man Fetur

0
NLC ta Soki IMF Bisa Nesanta Kanta da Cire Tallafin Man Fetur   Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya ta caccaki Asusun Lamuni bisa maganar cewa ba ita ba ce ta shawarci gwamnatin Najeriya ta cire tallafin man fetur. A wata sanarwa da NLC...

An Kashe Mutane 124 a Cikin Mako ɗaya a Sudan

0
An Kashe Mutane 124 a Cikin Mako ɗaya a Sudan   Wata babbar jami'ar Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce rahotannin kashe-kashe, ciki har da kisan kiyashin da aka yi wa fararen hula a jihar Gezira da ake zargin dakarun RSF da...

Ana Duba Yiwuwar Mayar da Makarantun Firamare da Sakandire Hannun Gwamnatin Tarayya

0
Ana Duba Yiwuwar Mayar da Makarantun Firamare da Sakandire Hannun Gwamnatin Tarayya   Majalisar dattawan Najeriya tana duba wani ƙudiri game da batun dubban yaran da ba sa zuwa makaranta a sassan ƙasar, da nufin gano matsalolin da ke hana su...

Manchester United ta Kori Kocinta

0
Manchester United ta Kori Kocinta   Ƙungiyar Manchester United ta Ingila ta kori kocinta, Erik ten Hag daga aiki. A shekarar 2022 ce ƙungiyar ta naɗa kocin wanda ɗan ƙasar Netherlands ce, inda ya karɓi ragamar aikin daga kocin da ya yi...

NDLEA ta Kama Masu Safarar Miyagun ƙwayoyi a Legas

0
NDLEA ta Kama Masu Safarar Miyagun ƙwayoyi a Legas   Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA a Legas sun kama wasu da ake zargi da tarin ganyen wiwi da tramadol da sauran miyagun ƙwayoyi na biliyoyin...

Shin Mai Yasa Shugaba Tinubu ya Kori Ministoci Biyar ?

0
Shin Mai Yasa Shugaba Tinubu ya Kori Ministoci Biyar ?   Mai magana da yawun shugaban Najeriya, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa sallamar ministoci da shugaban nasa ya yi ya dogara ne ga irin kallon da yadda ƴan Najeriya ke yi...

Amurka za ta Tallafa wa Falasɗinawan da Suka Rasa Muhallansu a Gaza

0
Amurka za ta Tallafa wa Falasɗinawan da Suka Rasa Muhallansu a Gaza   Babban sakataren harkokin wajen Amurka, Anthony Blinken, ya ce Amurka za ta ba da tallafin fiye da dala miliyan 130 don taimaka wa Falasɗinawa da suka rasa matsugunansu...
- Advertisement -
Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga