Rundunar Sojin Najeriya ta Gargadi Masu Kokarin Tayar da Zaune Tsaye a Zaben 2023
Rundunar Sojin Najeriya ta Gargadi Masu Kokarin Tayar da Zaune Tsaye a Zaben 2023
Babban hafsan sojojin Najeriya Laftana Janar Faruk Yahaya ya gargadi masu neman tayar da zaune tsaye cewa rundunar sojojin kasar za ta yi duk mai yiwuwa...
Mutane 87 ne Suka Rasa Rayukansu a Harin Bam Din Masallacin Pakistan
Mutane 87 ne Suka Rasa Rayukansu a Harin Bam Din Masallacin Pakistan
Akalla mutum 87 ne suka mutu kawo yanzu a sanadiyar harin bam din da aka kai kan masallata a wani masallaci da ke birnin Peshawar na kasar Pakistan.
Masallacin...
Tsawaita Shekarun Ritaya: Ma’aikatan Faransa Sun Shiga Yajin Aiki
Tsawaita Shekarun Ritaya: Ma'aikatan Faransa Sun Shiga Yajin Aiki
Ma'aikata a Faransa sun soma wani yajin aiki a karo na biyu a fadin kasar kan shirin Shugaba Emmanuel Macron na mayar da shekarun da ma'aikatan kasar za su yi ritaya...
Mayakan ISWAP na Raba wa Matafiya Tsofaffin Naira a Jihar Borno
Mayakan ISWAP na Raba wa Matafiya Tsofaffin Naira a Jihar Borno
Wasu wadanda ake kyautata zaton mayakan kungiyar ISWAP ne sun fara raba wa matafiya tarin tsofaffin takardun kudi a manyan hanyoyin yankin da ke kusa da tafkin Chadi.
Rahotanni daga...
Shugabannin Bankuna Sun Bayyana Goyon Bayansu Kan Dage Ranar Daina Amfani da Tsofaffin Kudi
Shugabannin Bankuna Sun Bayyana Goyon Bayansu Kan Dage Ranar Daina Amfani da Tsofaffin Kudi
Ranar Alhamis kwamitin majalisar wakilai ta zanna da shugabannin bankuna a Najeriya.
Majalisa ta gayyaci gwamnan CBN, Godwin Emefiele, amma yayi kunnen uwar shegu ga gayyatar.
Gwamnatin shugaba...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta kama Masu Garkuwa da Mutane Tare da Kuɓutar...
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Neja ta kama Masu Garkuwa da Mutane Tare da Kuɓutar da Mutum 7
Rundunar 'yan sandan jihar Neja da ke arewacin Najeriya ta ce ta kama mutum biyu da take zargi da garkuwa da mutane a...
An Nada Amb. Mustapha a Matsayin Wazirin Dambatta
An Nada Amb. Mustapha a Matsayin Wazirin Dambatta
Sarkin Fulanin Dambatta da ke jihar Kano, Alhaji Aminu Bello Sulaiman ya amince da naɗin Amb. Mustapha a matsayin wazirin Dambatta.
Wannan na kunshe ta cikin wata sanarwar naɗin da fadar Sarkin Fulanin...
Batun Sabbin Kudi: Kai Abokina ne, Amma Zan sa a Kama ka – Gbajabiamila...
Batun Sabbin Kudi: Kai Abokina ne, Amma Zan sa a Kama ka - Gbajabiamila ga Emefiele
Kakakin majalisar wakilai ta kasa, Femi Gbajabiamila ya yi barazanar amfani da tanadin kundin tsarin mulkin kasar nan; sashe na 89(D) don kwamushe gwamnan...
Abinda ya yi Sanadin Mutuwar Fulani Makiyaya 28 a Nasararwa
Abinda ya yi Sanadin Mutuwar Fulani Makiyaya 28 a Nasararwa
Wasu Fulani makiyaya sun gamu da ajalinsu a jihar Nasarawa sakamakon tashim Bam da ya rutsa da su.
Kawo yau Alhamis, kwamishanan yan sanda ya ce mutum ashirin da takwas ne...
Shugaban Ukraine ya yi Maraba da Matakin Amurka da Jamus
Shugaban Ukraine ya yi Maraba da Matakin Amurka da Jamus
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya yi maraba da matakin gwamnatocin Washington da Berlin na shirin aike musu da tankunan yaƙi.
Yace abu mai muhimmanci a yanzu shi ne a saki jiki...













