Ghana ta Ceto ‘Yan Najeriya 21 Daga Hannun Masu Safarar Mutane
Ghana ta Ceto 'Yan Najeriya 21 Daga Hannun Masu Safarar Mutane
Ghana ta mayar da ƴan Najeriya 21 gida, bayan ceto su daga hannun masu safarar mutane a Accra babban birnin kasar.
A ranar Talatar da ta gabata ne mahukuntan na...
Cutar Kwalara ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 117 a Malawi
Cutar Kwalara ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 117 a Malawi
Yawan masu kamuwa da cutar kwalara a Malawi ya ninka sau uku a cikin wata biyu, inda hukumomi ke fafutikar yadda za su shawo kan matsalar.
Ya zuwa yanzu, ɓarkewar kwalarar...
Kimanin Mutane Miliyan ɗaya Ambaliyar Ruwa ta Tagayyara a Sudan ta Kudu
Kimanin Mutane Miliyan ɗaya Ambaliyar Ruwa ta Tagayyara a Sudan ta Kudu
Majalisar Dinkin Duniya ta ce sama da mutum 900,000 ne ambaliyar ruwa ta shafa a yankuna 29 na kasar Sudan ta kudu.
Ofishin kula da bayar da agaji na...
Bincike ya Nuna Cewa Cutar Corona ta fi Nace wa Tsofaffin Mata
Bincike ya Nuna Cewa Cutar Corona ta fi Nace wa Tsofaffin Mata
Wani bincike da masana suka yi a jami’ar Glasgow da ke Scotland ya nuna cewa cutar corona ta fi nace wa mata da suke da yawan shekaru.
Kuma a...
‘Yan Bindiga Sun ƙone Sashin Hedkwatar ƙaramar Hukumar Ezza ta Arewa a Jihar Ebonyi
'Yan Bindiga Sun ƙone Sashin Hedkwatar ƙaramar Hukumar Ezza ta Arewa a Jihar Ebonyi
Miyagun 'yan bindiga sun bi dare, sun cinna wa wani sashin ƙaramar hukumar Ezza ta arewa a jihar Ebonyi, kudu maso gabashin Najeriya.
Shugaban ƙaramar hukumar, Chief...
‘Yan Bindiga Sun Tarwatsa Taron Mambobin Jam’iyyar LP a Enugu
'Yan Bindiga Sun Tarwatsa Taron Mambobin Jam'iyyar LP a Enugu
Tsagerun yan bindiga sun sake tarwatsa taron mambobin jam'iyyar LP wacce Peter Obi ke takarar shugaban kasa a Enugu.
Rahotannin da aka tattara sun nuna cewa maharan sun buɗe wuta a...
Kwamandan ‘Yan Ta’addan da Suka Sace mu ya Bukaci na Aure Shi – ‘Daya...
Kwamandan 'Yan Ta'addan da Suka Sace mu ya Bukaci na Aure Shi - 'Daya Daga Cikin Fasinjojin Jirgin Kasa na Kaduna-Abuja
Arzurfa Lois, budurwa mai shekaru 21 da kwamandan ‘yan ta’adda da suka sace fasinjojin jirgin kasa yaso aura tace...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta Gargadi Kasashen Duniya Kan su yi Hattara da Magungunan...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta Gargadi Kasashen Duniya Kan su yi Hattara da Magungunan Tari na Yara
Najeriya ta gargadi 'yan kasarta da su guji yin amfani da wasu nau'ukan magungunan tari wadanda ake alakanta su da sanadin mutuwar mutane...
Rashin Jituwa ya Kunno Kai Tsakanin ƙungiyar Ma’aikatan Lafiya da Shugabancin Asibitin Aminu Kano
Rashin Jituwa ya Kunno Kai Tsakanin ƙungiyar Ma'aikatan Lafiya da Shugabancin Asibitin Aminu Kano
Wata taƙaddama da ta taso tsakanin gamayyar kungiyar ma'aikatan lafiya ta JOHESU da shugabancin asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano a Najeriyan, na barazana ga dumbin...
Shugaba Buhari ya Miƙa Saƙon Ta’aziyyarsa ga Iyalan Waɗanda Hatsarin Kwale-Kwale ya Rutsa da...
Shugaba Buhari ya Miƙa Saƙon Ta'aziyyarsa ga Iyalan Waɗanda Hatsarin Kwale-Kwale ya Rutsa da su a Anambra
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin sake yin duba don inganta matakan kiyaye afkuwar haɗurra a tsarin sufurin ruwa na ƙasar,...













