‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Dan Kasuwa a Sabon Gari Da ke Jihar Kano
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Dan Kasuwa a Sabon Gari Da ke Jihar Kano
Yan bindiga sun tafi har shago sun bindige wani dan kasuwa mai suna Mr Ifeanyi a Sabon Garin Jihar Kano.
Shaidun gani da ido sun bayyana yadda maharan...
IGP Usman Baba ya Shiga Gana wa da Manyan Jami’an ‘Yan Sanda a Abuja
IGP Usman Baba ya Shiga Gana wa da Manyan Jami'an 'Yan Sanda a Abuja
Sufeja Janar na hukumar yan sandan ƙasar nan (IGP) Usman Baba, ya gana da manyan jami'ai a birnin tarayya.
Abuja Wasu bayanai sun nuna cewa taron zai...
Hukuncin da Kotun Legas ta Yanke wa Faston da ya Bada ‘Cek Din Bogi’...
Hukuncin da Kotun Legas ta Yanke wa Faston da ya Bada 'Cek Din Bogi' na $1.6m
Kotun na musamman a Jihar Legas ta yanke hukuncin daurin shekaru biyu kan wani fasto kan laifin bada cek na bogi.
Mai shari'a Taiwo ta...
A Yafe Min,Wannan ne na Farko – Tsohon Jami’in DSS da Aka Kama da...
A Yafe Min,Wannan ne na Farko - Tsohon Jami'in DSS da Aka Kama da yi wa Motar ɗakko Kudi Fashi
Tsohon jami'in hukumar DSS Prosper Chijioke da aka kama kan zargin yi wa motar dakko kudi fashi ya roki al'umma...
Faston da Yake da Hannu a Kisan Dalibar Lafiya ya Amsa Lafinsa
Faston da Yake da Hannu a Kisan Dalibar Lafiya ya Amsa Lafinsa
An kama wani fasto bayan ya amsa cewa yana da hannu a kisan wata daliba da ke karatun nas a tsakiyar Ghana.
Georgina Asor Botchwey, mai shekaru 22, ta...
An Kama ‘Yan Damfarar Intanet 2 da Ake Zargi da Wawushe Sama da N500m
An Kama 'Yan Damfarar Intanet 2 da Ake Zargi da Wawushe Sama da N500m
Wasu da ake zargin cewa masu damfara ne ta intanet sun wawushe naira miliyan 523,337,100, daga asusun wani kwastoma, zuwa asusuna daban-daban har goma 18.
Mai magana...
Sayar wa da Rasha Makamai: Koriya ta Arewa ta Musanta Jita-Jitar
Sayar wa da Rasha Makamai: Koriya ta Arewa ta Musanta Jita-Jitar
Koriya ta Arewa ta ce bata taba sayar wa da Rasha makamai ba, kuma ba tada shirin yin haka a nan gaba.
Gwamnati a Pyonyang na martani ne ga zargin...
Ƙungiyar WAMY da Gidauniyar Malam Inuwa Sunyi wa Mutane 2,700 Aikin Ido Kyauta Karo...
Ƙungiyar WAMY da Gidauniyar Malam Inuwa Sunyi wa Mutane 2,700 Aikin Ido Kyauta Karo Na Biyu a Jigawa
A daidai lokacin da al'umma da dama ke yawo da jinyoyi kala-kala tare da su saboda yanayin rayuwar yau, ƙungiyar matasa musulmai...
An Gurfanar da Mutane 47 a Amurka Kan Zargin Almundahanar $250m na Tallafin Corona
An Gurfanar da Mutane 47 a Amurka Kan Zargin Almundahanar $250m na Tallafin Corona
Masu shigar da ƙara a Amurka sun gurfanar da mutum 47 kan rawar da ake zargin sun taka wurin almundahanar dala miliyan 250 da aka ware...
Ina Alfahari da Aikin Goge-Gogen da Nake a Libya Wanda Ake Biyana N100,000 Duk...
Ina Alfahari da Aikin Goge-Gogen da Nake a Libya Wanda Ake Biyana N100,000 Duk Wata - 'Yar Najeriya Mai Digiri
Wata budurwa 'yar Najeriya wacce ta kammala digirinta ta tafi kasar Libya inda ta zama mai goge-goge saboda ana biyanta...













