Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadiyar Ruftawar Kabaruruka a Kano
Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadiyar Ruftawar Kabaruruka a Kano
Lamarin ruftawar kaburburan a makabartar ta Abbatuwa ya faru ne a jiya Laraba
A cewar daya daga cikin masu kula da makabarar, ya ce a duk shekara suna fama da matsalar ambaliyar...
Yadda Shugaban Kamfanonin Mai a Rasha ya Kashe Kansa
Yadda Shugaban Kamfanonin Mai a Rasha ya Kashe Kansa
An samu shugaban daya daga cikin manyan kamfanonin mai a Rasha Lukoil, a mace a Moscow.
Kafar yada labaran Rasha ta ce Ravil Maganov, ya fado ta taga daga hawa na shida...
Rundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayakan Boko Haram 49 a Jihar Borno
Rundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayakan Boko Haram 49 a Jihar Borno
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana kashe mayakan Boko Haram 49 a wasu hare-hare ta sama da jiragen yaki na Super Tukano suka yi kan 'yan ta'addar a jihar...
Kyadar Biri: Mutane 4 Sun Kamu da Cutar a Jihar Katsina
Kyadar Biri: Mutane 4 Sun Kamu da Cutar a Jihar Katsina
Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da mutum hudu da suka kamu da cutar kyandar biri, inda wasu 53 kuma suka kamu da cutar amai da gudawa ta kwalara.
Kwamishinan lafiya...
‘Yan Yawon Budu Ido 4 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Hatsarin Jirgin Sama
'Yan Yawon Budu Ido 4 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Hatsarin Jirgin Sama
'Yan yawon bude ido hudu 'yan kasar Jamus da matukinsu dan Afirka ta Kudu sun mutu a wani hatsarin jirgin sama a Namibia jiya talata.
A cewar rahotannin daga...
Za mu Bawa Mutanen Shekarau da Suka Koma Jam’iyyar PDP Mukamai – Ayu
Za mu Bawa Mutanen Shekarau da Suka Koma Jam'iyyar PDP Mukamai - Ayu
Shugaban babbar jam’iyyar adawa a Najeriya PDP, Iyorchia Ayu ya ce za su baiwa mutanen malam Ibrahim Shekarau da suka koma jam’iyyar mukamai lokacin nadin sabbin shugabannin...
Ɗaruruwan ‘Yan Gudun Hijira a Najeriya Sun Shiga Halin Ka-ka-ni-ka-yi Kan Barazanar Rasa Matsugunnansu
Ɗaruruwan ‘Yan Gudun Hijira a Najeriya Sun Shiga Halin Ka-ka-ni-ka-yi Kan Barazanar Rasa Matsugunnansu
Ɗaruruwan ‘yan gudun hijira da ƴaƴansu a Najeriya sun ce sun shiga halin ka-ka-ni-ka-yi bayan hukumomi sun ba su zuwa yau don su tashi, ko kuma...
Ba za mu Bari a yi Katsalanda ba a Zabukan 2023 – Shugaba Buhari
Ba za mu Bari a yi Katsalanda ba a Zabukan 2023 - Shugaba Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alwashin cewa ba zai bari wani mahaluki ya kawo katsalanda ba a zabukan 2023 da ke tafe a Najeriya.
Buhari ya ce...
Yadda Magidanci Ya yi wa Matar Abokinsa Fyade
Yadda Magidanci Ya yi wa Matar Abokinsa Fyade
Rundunar ‘yan sanda ta kama wani mutum mai shekaru 39 a duniya bisa zarginsa da yi wa matar abokinsa fyade a kan gadon aurenta da ke unguwar Surulere a Legas.
Lamarin ya faru...
Kotu ta yi Watsi da Umarnin da Aka Bawa DSS Kan Biyan Igboho N20bn
Kotu ta yi Watsi da Umarnin da Aka Bawa DSS Kan Biyan Igboho N20bn
Ibadan - Kotun daukaka kara da ke zamanta a Ibadan, Jihar Oyo, ta soke hukuncin biyan diyya da aka ce hukumar DSS ta bawa mai rajin...