Sunayen Jihohin Arewa 6 da za a yi wa Gagarumin Ruwan Sama na Tsawon...
Sunayen Jihohin Arewa 6 da za a yi wa Gagarumin Ruwan Sama na Tsawon Kwanaki Hudu - NIMET
Hukumar hasashen yanayi ta NiMet ta sanar da cewa za a yi gagarumin ruwan sama a jihohin arewa 6 a cikin kwanaki...
Rundunar Sojin Najeriya ta Fatattaki ‘Yan Bindiga a Jihar Kaduna
Rundunar Sojin Najeriya ta Fatattaki 'Yan Bindiga a Jihar Kaduna
Wata tawagar rundunar sojin Najeriya ƙarƙashin Manjo Janar Taoreed Lagbaja hadin gwiwa da wasu jami'an tsaro sun fatattaki ƴan bindiga a wasu yankunan jihar Kaduna, mai fama da ƙaruwar hare-haren...
Kotun Tarayya ta Sake Hana Bayar da Belin Abba Kyari
Kotun Tarayya ta Sake Hana Bayar da Belin Abba Kyari
FCT, Abuja - Babbar kotun tarayya dake zama a Abuja ta saka ranakun 19, 20 da 21 na watan Oktoban shekarar nan domin shari'ar dakataccen mataimakin kwamishinan 'yan sandan Najeriya,...
Karin Bayani Kan Hana Mika Abba Kyari Amurka
Karin Bayani Kan Hana Mika Abba Kyari Amurka
Gwamnatin Muhammadu Buhari ta nemi kotu ta bada dama a sallama Abba Kyari domin ayi shari’a da shi a kotun.
Amurka Alkalin kotun tarayya bai bada izinin hakan ba, yace babu yadda za...
Mika Kyari ga Amurka: Kotu ta yi Watsi da Buƙatar Gwamnatin Najeriya
Mika Kyari ga Amurka: Kotu ta yi Watsi da Buƙatar Gwamnatin Najeriya
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, babban birnin Najeriya ta yi watsi da ƙarar da gwamnatin ƙasar ta shigar ta shigar ta neman a tasa ƙeyar Abba Kyari,...
Hauhawan Farashin Kayayyaki da Annobar Corona sun yi Tasiri Wajen Sake Durkushewar Tattalin Arzikin...
Hauhawan Farashi Kayayyaki da Annobar Corona sun yi Tasiri Wajen Sake Durkushewar Tattalin Arzikin Najeriya - NBS
Tattalin arzikin Najeriya na tafiyar hawainiya sakamakon hauhawan farashin kayayyaki da ke tasiri wajen ma'aunin tattalin arzikin GDP da kashi 3.54 cikin 100...
Yara 22,500 ne Suka Mutu a Legas Sakamakon Shaƙar Gurbatacciyar Iska – LASEPA
Yara 22,500 ne Suka Mutu a Legas Sakamakon Shaƙar Gurbatacciyar Iska - LASEPA
Hukumar kula da muhalli ta Legas, LASEPA, ta ce yara aƙalla 22,500 ne suka mutu sakamakon shaƙar gurbatacciyar iska a 2021.
A wata sanarwa da ta fitar hukumar...
Ambaliyar Ruwa: Mutane 1,033 Sun Rasa Rayukansu a Pakisan
Ambaliyar Ruwa: Mutane 1,033 Sun Rasa Rayukansu a Pakisan
Adadin wadanda suka rasu sakamakon ambaliyar ruwa a Pakistan na ci gaba karuwa inda aka tabbatar da mutuwar mutum 1,033.
Hukumar agaji ta kasar ta ce karin mutum 119 ne suka rasu...
Gidauniyar Malam Inuwa Da Kokarinta Na Ilmantar Da Mutanen Karkara Da Rugage
Gidauniyar Malam Inuwa Da Kokarinta Na Ilmantar Da Mutanen Karkara Da Rugage
Najeriya, kasa ce da Allah ya horewa dimbin arziki ta kowanne fanni.Idan aka duba arewacin kasar, Allah ya albarkace shi da arzikin noma a lokacin damuna da rani,...
Bayan Shan Barasa Mai Guba: Mutane da Dama Sun Makance
Bayan Shan Barasa Mai Guba: Mutane da Dama Sun Makance
Wani likita ya shaida wa jaridar Daily Monitor ta Uganda cewa, barasanar nan mai guba da ta yi sanadin mutuwar mutum 14 a arewa maso yammacin Uganda, ta makantar da...