Premier League: Chelsea ta yi Rashin Nasara da ci 1-0 a Hannun Aston Villa
Premier League: Chelsea ta yi Rashin Nasara da ci 1-0 a Hannun Aston Villa
Chelsea ta yi rashin nasara da ci 1-0 a hannun Aston Villa a karawar mako na shida a Premier League ranar Lahadi.
Ollie Watkins ne ya ci...
Ranar Fara Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa ta Afirka 2023
Ranar Fara Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa ta Afirka 2023
Ƙasar Ivory Coast za ta karɓi bakuncin gasar Cin Kofin Afrika (AFCON) na bana wanda za a fara daga 13 ga watan Janairu zuwa 11 ga watan Febrairu.
Wannan ne karo...
Manchester City ta Doke Nottingham Forest
Manchester City ta Doke Nottingham Forest
Manchester City ta ci wasa na shida a jere da fara Premier League ta bana, bayan da ta ci Nottingham Forest 2-0 a wasan mako na shida a Etihad.
Minti bakwai da fara wasa Phil...
FIFA: Jerin ‘Yan Wasan da ke Takarar Lashe Kyautar Gwarzon Duniya
FIFA: Jerin 'Yan Wasan da ke Takarar Lashe Kyautar Gwarzon Duniya
Ƴan wasa shida da suka taimaka wa Manchester City lashe kofuna uku a kakar 2022-23 na cikin waɗanda Fifa ta zaɓa domin lashe kyautar gwarzonta na 2023.
Erling Haaland da...
Jerin ƙasashe 24 da za su Buga Gasar Cin Kofin Afirka ta 2024
Jerin ƙasashe 24 da za su Buga Gasar Cin Kofin Afirka ta 2024
Ƙasashen Afirka 24 ne suka cancanci samun gurabe, don buga Gasar cin Kofin Afirka da za a yi a ƙasar Ivory Coast cikin watan Janairun 2024.
Sun haɗar...
An dakatar da Paul Pogba
An dakatar da Paul Pogba
An dakatar da ɗan wasan tsakiya na Juventus Paul Pogba na ɗan wani lokaci bayan wani binciken lafiya ya nuna sanadarin mazantaka ya yi ƙarfi a jikinsa.
Hukumar da ke binciken kwayoyi ta Italiya ta ce...
Hukumar Kwallon Kafa ta Jamus ta Kori Kocinta, Hansi Flick
Hukumar Kwallon Kafa ta Jamus ta Kori Kocinta, Hansi Flick
Hukumar kwallon kafa ta Jamus ta sallami kociyanta, Hansi Flick, bayan da Japan ta doke ƙasar da 4-1 a wasan sada zumunta.
Ya zama koci na farko da aka kora a...
Liverpool ta ki Amincewa da Tayin Fam Miliyan 150 kan Salah
Liverpool ta ki Amincewa da Tayin Fam Miliyan 150 kan Salah
Liverpool ta ki amincewa da tayin fam miliyan 150 daga kungiyar Al-Ittihad ta Saudi Pro League kan dan wasan gaba Mohammed Salah.
An yi tayin dan wasan mai shekaru 31...
Brighton na Shirin kammala Yarjejeniyar ɗauko Ansu Fati Daga Barcelona
Brighton na Shirin kammala Yarjejeniyar ɗauko Ansu Fati Daga Barcelona
Dan wasan gaba na kasar Sifaniya Ansu Fati na shirin kammala yarjejeniyar aro na tsawon kakar wasa daya zuwa Brighton daga Barcelona.
Fati ya rasa gurbinsa a Barcelona, wadda ke bukatar...
Roma ta Dauki Lukaku Daga Chelsea
Roma ta Dauki Lukaku Daga Chelsea
Dan wasan gaban Belgium Romelu Lukaku ya amince ya koma Roma ta Italiya a matsayin aro na tsawon kakar wasa daya daga Chelsea.
Dan wasan mai shekaru 30 ya koma Seria A bayan da ya...