Jerin ƙasashe 24 da za su Buga Gasar Cin Kofin Afirka ta 2024

Ƙasashen Afirka 24 ne suka cancanci samun gurabe, don buga Gasar cin Kofin Afirka da za a yi a ƙasar Ivory Coast cikin watan Janairun 2024.

Sun haɗar da:

Afirka ta Kudu

Aljeriya

Angola

Burkina Faso

Cape Verde

Equatorial Guinea

Gambia

Ghana

Guinea

Guinea-Bissau

Jamhuriyar Ɗimokraɗiyyar Kongo

Kamaru
Mali

Masar

Mauritaniya

Moroko

Mozambique

Najeriya

Namibiya

Senegal

Tanzaniya

Tunisiya

Zambia

Akwai kuma ƙasar Ivory Coast, wadda za ta karɓi baƙuncin da ke da gurbi kai tsaye.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com