An Naɗa ɗan Najeriya a Matsayin Kocin Tawagar ‘Yan Wasan Amurka
An Naɗa ɗan Najeriya a Matsayin Kocin Tawagar 'Yan Wasan Amurka
An naɗa tsohon mai bugawa Najeriya, Michael Nsien, a matsayin kocin tawagar 'yan wasan Amurka ajin matasa 'yan kasa da shekara 16.
An sanar da naɗin Nsien a shafukan wasanni...
Allah ya Yiwa Tsohon ‘Dan Kwallon Super Eagles, Bello Musa Kofarmata Rasuwa
Allah ya Yiwa Tsohon 'Dan Kwallon Super Eagles, Bello Musa Kofarmata Rasuwa
Allah ya yiwa Tsohon dan kwallon Super Eagles kuma Kano Pillars, Bello Musa Kofarmata, cikawa daren Talata, 2 ga watan Nuwamba, 2022.
Bello ya mutu ne yana dan shekaru...
‘Dan Kwallon Kafa ya Yanke Jiki ya Fadi, Ya Mutu Ana Tsaka da Buga...
'Dan Kwallon Kafa ya Yanke Jiki ya Fadi, Ya Mutu Ana Tsaka da Buga Wasan
Wani matashi dan Najeriya ya yanke jiki ya fadi matacce a daidai lokacin da yake tsaka da buga tamola.
Mutumin mai shekaru 31 bai samu taimakon...
Bincike ya Gano Yadda Ake Cin Zarafin ‘Yan ƙwallon ƙafa mata a Amurka
Bincike ya Gano Yadda Ake Cin Zarafin 'Yan ƙwallon ƙafa mata a Amurka
Wani bincike da aka shafe shekaru ana gudanarwa kan zarge-zargen cin zarafi da rashin nuna ɗa'a a manyan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa na mata a Amurka, ya tabbatar...
Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya ta Dakatar da Indiya
Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya ta Dakatar da Indiya
Hukumar Kwallon Kafa ta duniya ta dakatar da Indiya daga shiga harkar kwallon kafa nan take har sai yadda hali yayi.
FIFA ta ce ta dauki matakin ne lura da karan tsaye...
Rosell da Bartomeu za su Amsawa Kotu Tambayoyi Akan Cinikin Neymar da Aka yi...
Rosell da Bartomeu za su Amsawa Kotu Tambayoyi Akan Cinikin Neymar da Aka yi Daga Santos Zuwa Barcelona a 2013
‘Dan wasan gaban kungiyar PSG, Neymar Jr. zai je kotu a kan tashinsa daga Santos a 2013.
Wata kungiya a Brazil...
Sadio Mane ya Lashe Kyautar Gwarzon Dan Kwallon Kafa na Afirka na 2022
Sadio Mane ya Lashe Kyautar Gwarzon Dan Kwallon Kafa na Afirka na 2022
Sabon dan wasan Bayern Munich Sadio Mane ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na Afirka na 2022.
Karo na biyu kenan da dan kwallon tawagar Senegal ya...
Jadawalin FIFA: Najeriya ta Koma ta 31
Jadawalin FIFA: Najeriya ta Koma ta 31
Najeriya ta koma ta 31 a jerin kasashe mafi kwarewa a kwallon kafa da Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya fitar.
Hakan na zuwa duk da Tawagar ta Super Eagles ta lallasa Sao Tome and...
Najeriya ta Doke Sao Tome da Principe 10-0
Najeriya ta Doke Sao Tome da Principe 10-0
Najeriya ta je har kasar São Tomé and Príncipe inda ta buga wasa na biyu na zuwa gasar AFCON.
‘Yan wasan Super Eagles sun doke São Tomé and Príncipe da ci 10-0 a...
Wanda ya Siya Chelsea
Wanda ya Siya Chelsea
An kammala cinikin Chelsea ga ɗan kasuwar Amurka Todd Boehly kanfam biliyan 4.25.
A watan Maris attajirin Rasha Roman Abramovich ya saka Chelsea kasuwa bayan alaƙanta shi da shugaban Rasha Vladimir Putin.
Boehly cikin wata sanarwa ya yi...