Home WASANNI Page 9

WASANNI

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kasuwar ‘Yan ƙwallo: Kocin PSG Mauricio Pochettino ya yi Watsi da Bukatar Manchester United

0
Kasuwar 'Yan ƙwallo: Kocin PSG Mauricio Pochettino ya yi Watsi da Bukatar Manchester United Paris St-Germain na iya mika tayi kan ɗan wasan Chelsea mai shekara 30 da ke buga tsakiya dan asalin Faransa, N'Golo Kante, a wannan kakar. (Telegraph) Kocin...

Arsenal da Newcastle na Zawarcin ‘Dan Wasan AC Milan da Portugal Rafael Leao

0
Arsenal da Newcastle na Zawarcin 'Dan Wasan AC Milan da Portugal Rafael Leao Arsenal na tunanin zawarcin dan wasan gaban Chelsea Armando Broja, mai shekara 20. A halin yanzu dan wasan na Albania yana zaman aro ne a Southampton. (Football...

Hukumar NFF ta Dawo da Eguavoen a Matsayin Kocin Rikon kwarya na Super Eagles 

0
Hukumar NFF ta Dawo da Eguavoen a Matsayin Kocin Rikon kwarya na Super Eagles    Hukumar kula da harkar kwallon kafa ta NFF ta bada sanarwar korar babban koci, Gernot Rohr. NFF tace tsohon kyaftin kuma koci a da, Augustine Eguavoen, zai...

Rio Ferdinand Ya Shawarci Manchester United da ta Sallami Kocinta, Solskjaer

0
Rio Ferdinand Ya Shawarci Manchester United da ta Sallami Kocinta, Solskjaer   Tsohon dan wasan Manchester United Rio Ferdinand, wanda ya ci kofin Premier shida da ya bukaci tsohuwar kungiyar tasa ta sallami kocinta Ole Gunnar Solskjaer  saboda kasa tabuka komai...

Mai Tsaron Bayan Manchester United, Varane Zai yi Jinyar Wata 1

0
Mai Tsaron Bayan Manchester United, Varane Zai yi Jinyar Wata 1 Mai tsaron bayan Manchester United Raphael Varane zai shafe kusan wata daya yana jinya. Varane ya samu rauni a wasan zakarun Turai da United ta tashi 2-2 da Atalanta na...

Manchester City ta Doke Brighton a Teburin Premier

0
Manchester City ta Doke Brighton a Teburin Premier   Manchester City ta doke Brighton4-1 a fafatawar da suka yi a gasar Premier a ranar Asabar. Kwallaye biyu Phil Foden ya ci a ragar Brighton, kuma yanzu City ta dawo ta biyu a...

Bidiyon Baɗala: Benzema ya Gurfana a Kotu

0
Bidiyon Baɗala: Benzema ya Gurfana a Kotu Daya daga cikin fitatttun 'yan wasan kwallon kafa na Turai, wanda kuma ke taka leda a Faransa da Real Madrid Karim Benzema, ya gurfana a gaban wata kotu da ke wajan birnin Paris. Ana...

Nuna Rashin da’a: Ingila za ta Buga Wasa Babu ‘Yan kallo

0
Nuna Rashin da'a: Ingila za ta Buga Wasa Babu 'Yan kallo   Ingila za ta buga wasa daya ba tare da yan kallo ba a matsayin hukuncin nuna rashin da'a da magoya bayanta suka nuna a wasan karshe na Euro 2020...

Tsere wa Mulkin Taliban: An yi wa ‘Yan ƙwallon Mata Tayin Komawa Birtaniya

0
Tsere wa Mulkin Taliban: An yi wa 'Yan ƙwallon Mata Tayin Komawa Birtaniya Matasan ƴan ƙwallon Afganistan mata, waɗanda suka tsere daga Taliban, an yi ma su tayin cewa za su iya zuwa Birtaniya tare da iyalansu. Mambobin 35 daga tawagar...

Fury da Wilder: ‘Yan Damben 2 za su Dambace Ranar Asabar

0
Fury da Wilder: 'Yan Damben 2 za su Dambace Ranar Asabar Tyson Fury da Deontay Wilder za su fafata a damben da aka daɗe ana jira na cin kambun ajin masu nauyi na WBC. Ƴan damben biyu na duniya za su...
- Advertisement -
Latest News
2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan BindigaDalilan da ya sa ƴan siyasa ke barin APC - NdumeSuna Son ƙulla Haɗaka da ba za ta yi Tasiri ba da Nufin Kawar da APC - GandujeAn Bai wa Shugaban ƙasar Indiya Wa'adin Sanya Hannu Kan Dokokin Jihohin ƙasarJami'an Tsaro sun Kama Magidanci Kan Zargin yi wa ƴarsa Ciki a BauchiDalar Amurka ta yi Mummunar Faɗuwa Saboda Harajin Amurka