Gwamna El-Rufa’i ya Sallami Ma’aikantan Jinya da ke da Mataki na 14 Zuwa Kasa

 

Gwamna El-Rufa’i ya Sallami Ma’aikantan Jinya da ke da Mataki na 14 Zuwa Kasa Gwamna El-Rufa’i ya Sallami Ma’aikantan Jinya da ke da Mataki na 14 Zuwa Kasa

Gwamnan ya umurci ma’aikatan lafiya na jahar ta fitar da sanarwar guraben aiki nan take domin neman wadanda za su maye guraben su.

An tsayar da ayyuka a jahar Kaduna tsawon awa 48 da suka gabata saboda yakin aikin da aka fara inda ma’aikata da dama suka shiga kan abin da suka kira rashin adalci gwamnatin El-Rufai na korar ma’aikata fiye da 60,000.

Amma sanarwar da gwamnan ya fitar a ranar Talata ta kira yajin aikin laifi da sunan zanga-zanga.

A sanarwar da mashawarcin gwamnan Muyiwa Adeleke ya fitar, El-Rufai ya gargadi cewa duk wani ma’aikacin da ba a same shi a wurin aiki ba zai rasa aikinsa.

Ku saurari ƙarin bayani …

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here