A kalla Yara 19 ne suka rasa rayukansu a lokacin da jirgin da suke ciki ya kife kuma ya nitse da su.

Jirgin dai na dauke da Yara 22 a lokacin da suka shiga domin ketare kogin daga kauye Edu a jihar Kwara zuwa wajen wani baki da zasu halarta a jihar Neja.

Dukkan yunkurin da akai na ceto yaran abin yaci tura inda aka ci nasarar tseratar da guda biyu yayin da sauran suka nitse a ruwan.

 

The post Mutane 19 sun nitse yayin da jiginsu ya kife a kogin Kwara appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here