Gobara: Mutane 16 Sun Mutu a Dubai

 

Mutum 16 sun mutu ciki har da wasu Indiyawa huɗu a wata gobara da ta tashi a wani gini a Dubai.

Rahotanni daga kamfanin dillancin labarai na PTI sun ce, wasu mutum tara na daban sun jikkata a gobara.

Akwai wani gida da ya ƙone mutanen jihar Kerala ne daga India.

Wutar ta tashi ne a hawa na huɗu na ginin sannan ta tsallaka wasu yankuna na ginin.

Wani ɗan Indiye ya ce wasu ma’aurata na cikin mutum hudu da suka mutu ‘yan India.

Ya zuwa yanzu dai ba a san musabbabin tashin gobarar ba.

Sai dai hukumomi a ƙasar sun ce suna bincike domin gano hakan.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here