Gwamna Seyi Makinde ya Lashe Zaben Fidda Gwani a Karo na Biyu

0
Gwamna Seyi Makinde ya Lashe Zaben Fidda Gwani a Karo na Biyu Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya sake samun damar yin takarar gwamna a karo na biyu a karkashin jam'iyyar PDP. Gwamnan ya sanar da lashe zabensa na fidda...

‘Yan Bindiga Sun Sace Limamin Coci Tare da Mutane 7 a Jihar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Sace Limamin Coci Tare da Mutane 7 a Jihar Katsina   'Yan bindiga sun yi awon gaba da wani limamin cocin katolika da wasu mutane bakwai a wani farmaki da suka kai garuruwan Katsina. An yi garkuwa da malamin...

Shugaba Buhari ya yi Allah Wadai da Kisan Rashin Imani da Ake Yiwa Bayin...

0
Shugaba Buhari ya yi Allah Wadai da Kisan Rashin Imani da Ake Yiwa Bayin Allah a Yankin Kudu Maso Gabas   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kakkausar martani bayan kisan wata yar arewa da yayanta hudu a jihar Anambra. Buhari ya...

Muhammad Jibrin Dan Barde ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jahar Gombe

0
Muhammad Jibrin Dan Barde ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jahar Gombe Jihar Gombe - Muhammad Jibrin Dan Barde ya lashe tikitin takarar gwamna a jam'iyyar PDP a zaben 2023 a jihar Gombe da aka gudanar. Rahoton da muke samu ya...

Kotu ta Jaddada Shehu Sagagi a Matsayin Shugaban Jam’iyyar PDP na Kano

0
Kotu ta Jaddada Shehu Sagagi a Matsayin Shugaban Jam'iyyar PDP na Kano Wata kotu da ke zama a jihar Kano ta tarayya a ranar Talata ta jaddada Shehu Sagagi a matsayin shugaban jam'iyyar PDP na Kano. Shehu Sagagi, wanda na hannun...

Jamus ta yi Kira a Gudanar da Bincike Akan China Kan ɗaure Musulmin Uighur

0
Jamus ta yi Kira a Gudanar da Bincike Akan China Kan ɗaure Musulmin Uighur Jamus ta yi kira a gudanar da bincike na keke da keke game da zarge-zargen cewa China ta kirkiri wani tsarin garkame mutane a wani sansani...

Adadin Mutanen da Suka Rasa Muhallinsu a Duniya – MDD

0
Adadin Mutanen da Suka Rasa Muhallinsu a Duniya - MDD A karon farko, hukumar 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya, ta ce adadin mutanen da rikici da tashin hankali da take hakkinsu da kaucewa gurfana gaban shari'a ya tilastawa...

Hukumar Kula da Gasar Firimiya ta Kasar Ingila ta Amince da Sayar da Chelsea

0
Hukumar Kula da Gasar Firimiya ta Kasar Ingila ta Amince da Sayar da Chelsea   Hukumar kula da gasar firimiya ta kasar Ingila ta amince da sayar da Chelsea kan fam biliyan 4.25 da Todd Boehly mai ƙungiyar kwallon baseball na...

Hukumar EFCC ta Kama Rochas Okorocha

0
Hukumar EFCC ta Kama Rochas Okorocha   Hukumar EFCC ta kama tsohon gwamnan Imo Rochas Okorocha, kuma ɗan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC. EFCC ta tafi da Rochas daga gidansa da ke unguwar Maitama a Abuja da yammacin Talata. Jami’an EFCC da...

‘Yan Bindiga Sun Nemi Sojoji su Fice Daga Yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya

0
'Yan Bindiga Sun Nemi Sojoji su Fice Daga Yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya Ƴan bindigar da ake zargi sun kashe ɗan majalisar jihar Anambra a kudancin Najeriya Okechukwu Okoye, sun ba da wa’adin awa 48 sojoji su fice daga yankin...